IQNA - Shirin "Aminci a Kallo" karo na 43 na mako-mako mai taken "Bayyana Matsayin Mata a Musulunci" ya gudana ne a gidan rediyo n Bilal na Musulunci ta Uganda a tashar FM 94.1.
Lambar Labari: 3492941 Ranar Watsawa : 2025/03/18
IQNA - A dai-dai wannan wata na Ramadan gidan rediyo n kur’ani mai tsarki na kasar Masar na watsa karatuttukan da ba a saba gani ba da kuma kiran sallah da wasu mashahuran makarantun kasar Masar suka yi.
Lambar Labari: 3492838 Ranar Watsawa : 2025/03/03
IQNA - Karatuttuka 18 da ba a saba gani ba daga Sheikh Mustafa Ismail daya daga cikin mashahuran makarantan kasar Masar, an bayar da gudunmuwar ga gidan rediyo n kur’ani na kasar domin watsa shirye-shirye a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3492741 Ranar Watsawa : 2025/02/14
IQNA - Soke watsa tallace-tallacen kasuwanci a gidan radiyon kur'ani mai tsarki na Masar ya samu karbuwa sosai daga masana da masu fafutuka.
Lambar Labari: 3492515 Ranar Watsawa : 2025/01/06
Kuwait (IQNA) Daraktan shirye-shirye na yanar gizo ta Kuwait ya sanar da nasarar shirin intanet na "Al-Jame" ta hanyar karbar mintuna biliyan 6 na saurare daga ko'ina cikin duniya.
Lambar Labari: 3489446 Ranar Watsawa : 2023/07/10
Tehran (IQNA) Gidan radiyon kur'ani na kasar Masar na murnar cika shekaru 59 da kafuwa a bana, a daidai lokacin da watan Ramadan ya shigo.
Lambar Labari: 3488736 Ranar Watsawa : 2023/03/02
Fasahar Tilawar Kur’ani (28)
Farfesa Mohammad Sediq Menshawi ya kasance na musamman a cikin masu karatun zamanin Zinare na Masar. Manshawi ya kasance daya daga cikin manya-manyan malamai na duniyar Musulunci, kuma ya kirkiro salo iri-iri na karatun kur'ani. Kyakyawar muryarsa da zazzafan lafazi da ingancin lafuzzansa sun sanya mai saurare ya fahimci ma'anar ayoyin Alkur'ani daidai.
Lambar Labari: 3488695 Ranar Watsawa : 2023/02/21
Tehran (IQNA) "Abdul Rahman Abba Al-Mutairi" darektan gidan rediyo n kur'ani da shirye-shiryen addini a kasar Kuwait ya bayyana shirye-shirye da ayyukan wannan gidan rediyo n na rubu'in farko na shekarar 2023.
Lambar Labari: 3488421 Ranar Watsawa : 2022/12/30
A karon farko:
Tehran (IQNA) Rediyon kur'ani mai tsarki na kasar Masar ya watsa tafsirin Sheikh Abdul Azim Zaher da Mansour Al Shami da kuma Ragheb Mustafa Gholush, wasu makarantun kasar Masar guda uku da wannan kafar yada labarai ba ta watsa shi ba har ya zuwa yanzu.
Lambar Labari: 3487974 Ranar Watsawa : 2022/10/08
Tehran (IQNA) gwamnatin Falastinawa ta bude rediyo da harsunan Ingilishi da kuma Hibru.
Lambar Labari: 3486522 Ranar Watsawa : 2021/11/07
Tehran (IQNA) mutane da dama ne suka fito a kan tituna a yau a Tunisia domin nuna rashin amincewa da matakin rufe tashar Radio Quran.
Lambar Labari: 3485440 Ranar Watsawa : 2020/12/08