IQNA: Mambobin Majalisar Musulmin Amurka sun yi tir da harin kyamar Musulunci da 'yan jam'iyyar Republican da Democrat suka kai kan dan takarar magajin garin New York Zohran Mamdani.
Lambar Labari: 3493484 Ranar Watsawa : 2025/07/01
IQNA - Musulman Amurka sun yi tir da harin ta'addancin da aka kai a birnin New Orleans na jihar Louisiana a jajibirin sabuwar shekara.
Lambar Labari: 3492502 Ranar Watsawa : 2025/01/04
IQNA - Kwamitin kula da harkokin musulmi a Amurka ya yi kira ga Donald Trump, wanda ya lashe zaben Amurka, da ya cika alkawarinsa na kawo karshen yakin Gaza.
Lambar Labari: 3492165 Ranar Watsawa : 2024/11/07
Tehran (IQNA) Wani sabon bincike ya nuna cewa musulmi a Amurka a shekarar 2020 sun kashe kudi fiye da kowane Ba'amurke a kasar wajen taimakon marasa galihu.
Lambar Labari: 3486525 Ranar Watsawa : 2021/11/07
Tehran (IQNA) Wata cibiyar musulmi da ke gudanar da ayyukan jin kai a kasar Amurka tana bayar da tallafi ga mabukata a fadin kasar.
Lambar Labari: 3485866 Ranar Watsawa : 2021/05/01
Tehran (IQNA) ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma Ilhan Omar ta bayyana cewa, musulmin Amurka kamar kowa a kasar suna da hakkin tsayawa takarar shugabancin kasar.
Lambar Labari: 3485683 Ranar Watsawa : 2021/02/23
Tehran (IQNA) da dama daga cikin masana Amurkawa suna da imanin cewa, musulmin Amurka za su samu sauki wajen gudanar da harkokinsu na addini fiye da lokacin shugabancin Trump da ake nuna musu wariya.
Lambar Labari: 3485449 Ranar Watsawa : 2020/12/11