Bangaren kasa da kasa, an kame sojoji 9 da ake zargin suna da hannua kisan da aka yi wa fararen hula garin Umdurman.
Lambar Labari: 3483904 Ranar Watsawa : 2019/08/02
Jami’i mai wakiltar tarayyar Afirka a tattaunawa tsakanin fararen hula da sojoji n Sudan ya bayyana cewa ya gana da wakilin sojoji na Sudan a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483851 Ranar Watsawa : 2019/07/17
Bangare kasa da kasa, sojoji n da ke mulki a Sudan sun sanar da dakile wani yunkirin juyin mulki a kasar.
Lambar Labari: 3483832 Ranar Watsawa : 2019/07/12
Sojojin dake rike da mulki da wakilan masu bore a Sudan, sun cimma matsaya ta kafa wata hukuma da zata jagoranci gwamnatin wucin wucin gadi da za’a kafa nan gaba.
Lambar Labari: 3483810 Ranar Watsawa : 2019/07/06
Akalla Mutum bakwai suka rasa rayukansu yayin da jami'an tsaron Sudan suka afkawa masu zanga-zangar nuna adawa da Majalisar Sojin kasar.
Lambar Labari: 3483806 Ranar Watsawa : 2019/07/04
Bangaren kasa da kasa, babban sakatare kungiyar Hizbullah a Lebanon ya bayyana cewa farfagandar yaki kan Lebanon da cewa yaki ne na kwakwalwa.
Lambar Labari: 3483597 Ranar Watsawa : 2019/05/02
A Sudan jagororin masu zanga zanga, da sojoji n dake rike da mulki sun koma bakin tattaunawa yau Litini, domin kafa wata majalisar hadin gwiwa.
Lambar Labari: 3483588 Ranar Watsawa : 2019/04/29
Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Samuna na kasar Myanmar ya kakaba wa musulmi biyan harajin dole a birnin.
Lambar Labari: 3481090 Ranar Watsawa : 2017/01/01
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Right watch ta bukaci gwamnatin Nigeria ta saki shiekh Ibrahim El-Zakzaky shugaban yan shia na kungiyar harka islamia ko kuma Isalamic Movement in Nigeria IMN a takaice.
Lambar Labari: 3481038 Ranar Watsawa : 2016/12/15
Bangaren kasa da kasa, kotun ICC ta bukaci Gwamnatin Najeriya da ta yi mata bayyani kan kisan gillar da Sojoji suka yi wa Musulmi shekarar da ta gabata a kasar.
Lambar Labari: 3480952 Ranar Watsawa : 2016/11/18