Labarai Kan Arbaeen:
Hukumomin kasar Iraki sun sanar da cewa, yanzu haka dai miliyoyin mutane ne daga ciki da wajen kasar suka isa birnin Karbala da ke kudancin kasar domin halartar tarukan ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3487852 Ranar Watsawa : 2022/09/14
NAJAF (IQNA) – Miliyoyin Musulmi daga kasar Iraki da wasu kasashe na yin tattaki a kafa daga Najaf zuwa Karbala domin halartar tarukan arbaeen .
Lambar Labari: 3487846 Ranar Watsawa : 2022/09/13
NAJAF (IQNA) – Dubban maziyarta ne a kullum suke ziyartar haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf.
Lambar Labari: 3487840 Ranar Watsawa : 2022/09/12
Tehran (IQNA) Yayin da ranaku na Arbaeen Hussain ke gabatowa tare da dimbin mahajjata daga kasashe daban-daban, haramin Aba Abdallah al-Hussein (a.s) ya shaida Taken Labbaik Ya Hossein (a.s.).
Lambar Labari: 3487828 Ranar Watsawa : 2022/09/09
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin muslunci na Iran ya bayyana tarukan arbaeen a matsayin wata alama ta hadin kai.
Lambar Labari: 3487804 Ranar Watsawa : 2022/09/05
KHORRAMSHAHR (IQNA) yankin Shalamcheh a lardin Khuzestan na shirin karbar bakuncin miliyoyin maziyarta da za su gudanar da tattakin Arbaeen a makwabciyar kasar Iraki.
Lambar Labari: 3487732 Ranar Watsawa : 2022/08/22
Tehran (IQNA) mutane kimani miliyan 16 ne suka sami damar halartar juyayin 40 na shahadar Imam Husain (a) a birnin Karbala.
Lambar Labari: 3486363 Ranar Watsawa : 2021/09/28
Tehran (IQNA) tilwar kur'ani mai tsarki tare da makaranci Abbas Sa'idi dan kasar Iraki
Lambar Labari: 3486358 Ranar Watsawa : 2021/09/27
Tehran (IQNA) yanayin birnin Karbala a yau ranar tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS)
Lambar Labari: 3486357 Ranar Watsawa : 2021/09/27
Tehran (IQNA) dubban masu ziyarar aibaeen na Imam Hussain (AS) sun isa hubbarensa da ke birnin Karbala.
Lambar Labari: 3485256 Ranar Watsawa : 2020/10/07
Al'ummar Iraki na ci gaba da yin tattali zuwa taron arbaeen na Imam Hussain (AS) daga sassa daban-daban na kasar, duk kuwa da cewa bana an dauki kwararan matakai domin domin tabbatar da cewa an kiyaye kaidiji da aka gindaya domin kacewa kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3485241 Ranar Watsawa : 2020/10/03
Bangaren kasa da kasa, fira ministan Iraki ya isar da sako ga masu ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3484169 Ranar Watsawa : 2019/10/19
Ayatollah Sayyid Ali Khamenei Jagoran juyin juya halin muslunci na kasar Iran ya halarci taron arbaeen a yau a Husainiyar Imam Khomeni.
Lambar Labari: 3484168 Ranar Watsawa : 2019/10/19
Bangaren kasa da kasa, Mahukunta a Iraki sun hana duk wani take na nuna bangaranci a tattakin arbaeen
Lambar Labari: 3484161 Ranar Watsawa : 2019/10/17
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da taron arbaeen a Karbala ta sanar da cewa maukibi dubu 10 da 700 ne za su halarci taron arbaeen .
Lambar Labari: 3484145 Ranar Watsawa : 2019/10/12
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci a Husainiyyar Imam Khomeni (RA).
Lambar Labari: 3483082 Ranar Watsawa : 2018/10/30
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar India sun bayar da kariya ga masu gudanar da tarukan arbaeen .
Lambar Labari: 3483080 Ranar Watsawa : 2018/10/29
Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne ake gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a birnin Moscow fadar mulkin kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483079 Ranar Watsawa : 2018/10/29
Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaro a lardin Dayyali na Iraki sun bankado wani shirin ‘yan ta’adda na kai hari kan masu ziyara arbaeen .
Lambar Labari: 3483076 Ranar Watsawa : 2018/10/27
Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da agajin gaggawa ta Helal Ahmar a kasar Iraki ta sanar da cewa mutane dubu 7 ne suka shiga cikin masu bayar da agajin gaggawa a ziyarar arbaeen .
Lambar Labari: 3483068 Ranar Watsawa : 2018/10/23