Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslucnia Iran ya bayyana cewa,a cikin wadannan shekaru makiya Iran sun kara rauni, yayin da kasar ta kara karfi ninki arbain.
Lambar Labari: 3483403 Ranar Watsawa : 2019/02/26
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taaziyyar marigayi Ayatollah Shahrudia husainiyar Imam Khomeni tare da halartar jagora.
Lambar Labari: 3483256 Ranar Watsawa : 2018/12/27
An gudanar da janazar babban malamin addinin muslunci Ayatollah Shahrudi a yau, wanda Allah ya yi masa rasuwa a jiya .
Lambar Labari: 3483253 Ranar Watsawa : 2018/12/26
Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Ayatollah Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka tana taimakawa gwamnatin kasar saudia a ta'asar da take aikatawa.
Lambar Labari: 3483208 Ranar Watsawa : 2018/12/12
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na duniya wajibi ne da ya rataya a kansu.
Lambar Labari: 3483152 Ranar Watsawa : 2018/11/26
Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya kara jaddada cewa, wadanda suke da hannu wajen kai harin ta'addanci a garin Ahwaz za su funkanci hukuncin da ya dace da su.
Lambar Labari: 3483008 Ranar Watsawa : 2018/09/24
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugabannin kasashen Rasha da kuma Turkiya a yau.
Lambar Labari: 3482960 Ranar Watsawa : 2018/09/07
Sakon Jagora Ga Mahajjatan Bana:
Bangaren siyasa, an karanta sakon jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a yau a lokacin gudanar da tsayuwar Arafah, inda ya isa da sakonsa da ke dauke da jan hankali ga al’ummar musulmi kan kalubalen da ke a gabansu.
Lambar Labari: 3482908 Ranar Watsawa : 2018/08/20
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka gudanar da aikin kakkabe kura a kan kabarin Imam Ridha (AS) da kuma tsaftace habbarensa mai tsarki da ke Mashhad.
Lambar Labari: 3482879 Ranar Watsawa : 2018/08/10
Bangaren siyasa, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar: Matsalar haramtacciyar kasar Isra'ila ita ce rashin halalci, don haka da yardar Allah da kuma himmar al'ummar Musulmi, ko shakka babu za a kawar da ita da kuma kawo karshenta.
Lambar Labari: 3482760 Ranar Watsawa : 2018/06/15
Bangaren siyasa,
A lokacin da yake ganawa da manyan jami’an gwamnati da sauran bangarori na al’umma a jiya, jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; tun bayan samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran, Amurka take ta kulla wa Iran makida iri-iri da nufin rusa tsarin musulunci a kasar, amma har yanzu Amurka ba ta ci nasara ba.
Lambar Labari: 3482689 Ranar Watsawa : 2018/05/24
Bangaren kasa da kasa, an watsa karatun kur’ani mai sarki kai tsaye da ake gudanawa tare da halartar jagora a kowane farkon watan Ramadan a tashoshin talabijin na kur’an da Alamanr.
Lambar Labari: 3482666 Ranar Watsawa : 2018/05/17
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Sri Lanka Maithripala Sirisena tare da rakiyar shugaba Rauhani ya gana da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3482653 Ranar Watsawa : 2018/05/13
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran ya bayyana cewa dalilin da ya sanya makiya ke kara matsin lamba kan kasar, saboda tsoratar da suka yi na karfin da kasar tayi.
Lambar Labari: 3482552 Ranar Watsawa : 2018/04/08
Jagoran Juyin Juya Halin Muslunci:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei a lokacin da yake ganawa a yau da tawagar ministan harkokin addini na kasar Syria ya bayyana cewa, ranar da za ku salla a cikin masallacin tana kusa.
Lambar Labari: 3482441 Ranar Watsawa : 2018/03/01
Sakon Jagora Kan Jerin Gwanon Ranar 22 Ga Bahman:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jijina wa al’ummar kasar Iran dangane da fitowar da suka yi a fadin kasar domin tabbatar wa duniya da cewa suna nan kan bakansu na riko da juyin musulunci.
Lambar Labari: 3482385 Ranar Watsawa : 2018/02/11
Jagoran Juyin Muslunci A Wurin Darasi:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran a lokacin da yake shiri fara bayar da karatu na bahsul kharij a yau Talata ya bayyana cewa hankoron Amurka na mayar da Daesh cikin Afghanistan da cewa, hakan hanya ce ta neman ci gaba da zama a cikin yankin.
Lambar Labari: 3482349 Ranar Watsawa : 2018/01/30
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa a duk inda aka bukaci taimako dmin fuskantar bakaken manufofin Amurka da makiya musulmi da musulunci toa shirye suke su kara.
Lambar Labari: 3482129 Ranar Watsawa : 2017/11/23
Bagaren kasa da kasa, a yayin da ya isa yankunan da girgiza kasa ta shafa a cikin lardin Kerman a yau, jagoran juyin juya halin musuunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada kira ga jami’an gwamnati da su kara maida himma wajen ci gaba da tamaka ma wadanda lamarn ya shafa.
Lambar Labari: 3482117 Ranar Watsawa : 2017/11/20
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren kasa da kasa, jaoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana alhininsa dangane da girgizar kasar da ta auku a daren jiya a yankin Kermanshah da ke yammacin kasar, tare da yin kira da a kara mayar da hankali wajen kai dauki ga wadanda abin ya shafa.
Lambar Labari: 3482095 Ranar Watsawa : 2017/11/13