iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, shgaban hukumar bayar da agajin gaggawa ta Hilal Ahmar a kasar Iran ya sanar da cewa jagoran juyin Islama ya bayar da gudunmawar makudan kudade ga musulmin Rohingya.
Lambar Labari: 3482007    Ranar Watsawa : 2017/10/17

Jagora A Lokacin Ganawa Da Jami'ai Da Kuma Jakadun Kasashe:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ce, a shari'ar addinin Musulunci, yin jihadi da yahudawan haramtacciyar kasar Isra'ila wajibi ne a kan dukkan musulmi a ko ina suke a duniya.
Lambar Labari: 3481647    Ranar Watsawa : 2017/06/27

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya amince da afwa ko kuma rage yawan sarkan da aka dorawa wasu fursinoni saboda zagayowar ranar sallah karama.
Lambar Labari: 3481641    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Idin Fitr Tunawa Ne Da Tsarkin Ruhi Da Zuciyar Musulmi Da Ke Cike Da Albarkar liyafar ubangiji, Wannan rana dole ne mu yi amfani da ita, domin kuwa tana daya daga cikin abin da ya hada musulmi. Domin samar da hadin kai tsakanin al'ummar musulmi dole ne amfana da wannan rana, domin kuwa msuulmi suna da matukar bukatar hadin kai. Ayatollah Sayyid Ali Khamenei 4/11/2005
Lambar Labari: 3481640    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Jagora Yayin Ganawa Da Fira Ministan Iraki:
Bangaren siyasa, a lokacin da yake ganawa da firayi ministan kasar Iraki Haidar Ibadi a yau, jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei (DZ) ya yi nasiha ga firayi ministan na Iraki da cewa, kada ku taba amincewa da Amurka domin kuwa a kowane koaci za ta iya cutar da ku.
Lambar Labari: 3481626    Ranar Watsawa : 2017/06/20

Jagora Bayan Kada Kuri’a:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya kirayi mutane da su yi la’akari da kuma samun natsauwa kafin su jefa kuri’a.
Lambar Labari: 3481528    Ranar Watsawa : 2017/05/19

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, jagoran juyin juya halin muslunci a Iran ya bayyana cewa dole ne dukkanin ‘yan takarar shugabancin kasa su mayar da hankalia kan bangaren jama’a marassa karfi idan sun samu nasara a zabe, domin tabbatar da cewa dukkanin al’umma sun samu adalcia cikin dukkanin lamarran gudanarwa.
Lambar Labari: 3481454    Ranar Watsawa : 2017/05/01

Bangaren siyasa, mahalrta gasar kur’ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Tehran sun gana da jagoran juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3481443    Ranar Watsawa : 2017/04/27

Bangaren siyasa, an gudanar da zaman taron makoki na farko domin tunawa da shahadar Fatima Zahra (SA) a husainiyyar Imam Khomenei (RA) tare da halartar jagora.
Lambar Labari: 3481266    Ranar Watsawa : 2017/02/27

Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatollah sayyid Ali Khamanei jagoran juyin juya halin muslunci ya bayyana cewa, za su ci gaba da goyon bayan masu gwagwarmaya domin neman ‘yanci daga daga mamamayar yahudawan sahyuniya, da kuma tsarkake wuraren musulunci masu tsarki daga mamayar yahudawa ‘yan kaka gida.
Lambar Labari: 3481250    Ranar Watsawa : 2017/02/21

Bangaren kasa da kasa, Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya ziyarci hubbaren marigayi Imam Khomeni (RA) da wasu daga cikin shahidan juyin Islama, a daidai lokacin da ake fara bukukuwan zagayowar ranakun fajr na juyin Islama a kasar.
Lambar Labari: 3481190    Ranar Watsawa : 2017/02/01

Bangaren siyasa, Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jagoranci sallar janazar da aka gudanar a kan gawar marigayi Ayatollah hashimi Rafsanjani.
Lambar Labari: 3481120    Ranar Watsawa : 2017/01/10

Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin juya halin muslunci ya fitar da sakon ta’aziyya na rasuwar Sheikh Hashemi Rafsanjani.
Lambar Labari: 3481116    Ranar Watsawa : 2017/01/09

Jagoran Juyi:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin islama na Iran a lokacin da yake ganawa da dakarun sa kai na kasar ya bayyana cewa, idan har aka aiwatar da sabunta takunkumi a kan Iran na tsawon shekaru 10 to hakan ya yi hannun riga da yarjejeniyar nukiliya.
Lambar Labari: 3480974    Ranar Watsawa : 2016/11/26

Jagoran juyin Islama:
Bangaren siyasa, jagoran juyin Islama na kasar Iran ya kirayi kasashe masu 'yancin siyasa da su safke nauyin da ya rataya kansu wajen ganin an kawo karshen zubara da jinin da ake a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3480962    Ranar Watsawa : 2016/11/22