Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanonzai gabatar da wani jawabi dangane da halin da ake ciki a kasar da yankin.
Lambar Labari: 3485063 Ranar Watsawa : 2020/08/07
Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya gabatar da jawabi n ranar Quds ta duniya a yau Juma'ar karshe ta watan ramadan. Ga dai matanin jawabi n
Lambar Labari: 3484823 Ranar Watsawa : 2020/05/22
Tehran (IQNA) Babban Magatakardar Kungiyar Hizbullah Ta Lebanon Ya Jinjina wa Likitocin Kasar Saboda Yadda Su Ke Fada Da Cutar Corona.
Lambar Labari: 3484691 Ranar Watsawa : 2020/04/08
Shugaban Falastinawa Mahmud Abbas ya caccaki Donald Trump dangane da shirinsa na yarjejeniyar karni kan Falastinu.
Lambar Labari: 3484474 Ranar Watsawa : 2020/02/01
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bikin yaye dalibai na jami'ar musulunci ta Umma a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3482550 Ranar Watsawa : 2018/04/08
Bangaren kasa da kasa, A yayin da MDD ke shirin yin zama domin tattauna kudurin da Shugaban Amurka ya dauka na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin Isra'ila, wakiliyar Amurka a Majalisar ta yi kasashen Duniya barazana.
Lambar Labari: 3482223 Ranar Watsawa : 2017/12/21
Bangaren kasa kasa, an gudanar da wani zaman taro a kasar Tanzania wanda aka gudanar tare da hadin gwiwa da cibiyar Razawi kan zamantakewar al'umma.
Lambar Labari: 3481191 Ranar Watsawa : 2017/02/01
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron tunawa da wafartin manzon Allah (SAW) a mcibiyar Imam Ali (AS) a birnin Stockholm fadar mulkin kasar Sweden.
Lambar Labari: 3480978 Ranar Watsawa : 2016/11/27