Bangaren kasa da kasa, Umar Muhammad Mukhtar Alkadi fitaccen marubuci kuma mai fassarar kur’ani mai tsarki ya rasu.
Lambar Labari: 3481132 Ranar Watsawa : 2017/01/14
Bangaren kasa da kasa, an samu karuwar kyamar musulmi a kasar Belgium inda fiye da kashi 60 na mutanen kasar ke kallon musulmi a matsayin wata barazana.
Lambar Labari: 3481131 Ranar Watsawa : 2017/01/13
Bangaren kasa da kasa, Iran za ta dauki nauyin bakuncin wani taro na bunkasa al'adu tsakaninta da kasashen larabawa wanda za a bude Tehran an rufe shi mashhad.
Lambar Labari: 3481130 Ranar Watsawa : 2017/01/13
Bangaren kasa da kasa, masarautar kasar Bahrain na ci gaba da hana gudanar da sallar Juma'a a unguwar Diraz da ke kusa da birnin Manama fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481129 Ranar Watsawa : 2017/01/13
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zama dangane da kisan kiyashin da ake yi wa musulmi 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481128 Ranar Watsawa : 2017/01/12
Bangaren kasa d akasa, jami’an tsaron masarautar Bahrain sun harba wa dalioban makarantar sakandare barkonon tsohuwa jim kadan bayan kammala jarabawa.
Lambar Labari: 3481127 Ranar Watsawa : 2017/01/12
Bangaren kasa da kasa, shugaban hadakar madabantun kasar Masar ya bayyana cewa, sharadin kai littafan Masar a baje kolin da za ayi a Turkiya shi ne karbar izini daga Azhar.
Lambar Labari: 3481126 Ranar Watsawa : 2017/01/12
Bangaren kasa da kasa, Jami'an gwamnatin kwarya-kwaryan cin gishin kai ta Palastinawa sun yi kira ga larabawa da su nuna rashin amincewa da shirin Trump na mayar da birnin Quds a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila ta hanyar dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel aviv zuwa Quds.
Lambar Labari: 3481125 Ranar Watsawa : 2017/01/11
Bangaren kasa da kasa, Atef dan marigayi Mustafa Isma'il fitaccen makarancin kur'ani na kasar Masar ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin mahaifinsa da Ayatollah Rafsanjani.
Lambar Labari: 3481124 Ranar Watsawa : 2017/01/11
Bangaren kasa da kasa, a yau ne aka fara zaman ta'aziyyar Ayatollah Hashimi Rafsanjani a Husainiyyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.
Lambar Labari: 3481123 Ranar Watsawa : 2017/01/11
Bangaren kasa da kasa, Haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce za ta dauki matakai na mayar da martani kan kisan sojojinta da wani bafaletine ya yi a cikin birnin Quds.
Lambar Labari: 3481122 Ranar Watsawa : 2017/01/10
Bangaren kasa da kasa, kafofin yada labarai da daman a kasashen ketare sun nuna taron janazar Ayatollah Hashimi Rafsanjani a yau kai tsaye.
Lambar Labari: 3481121 Ranar Watsawa : 2017/01/10
Bangaren siyasa, Ayatollah sayyid Ali Khamenei ya jagoranci sallar janazar da aka gudanar a kan gawar marigayi Ayatollah hashimi Rafsanjani.
Lambar Labari: 3481120 Ranar Watsawa : 2017/01/10
Bangaren kasa da kasa, rasuwar Ayatullah Hashimi Rafsanjani da marecen jiya lahadi ta shiga muhimman kafafen watsa labarun Duniya.
Lambar Labari: 3481119 Ranar Watsawa : 2017/01/09
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki karo na 31 a Najeriya wadda za a ci gaba da gudanar da ita har tsawon mako guda.
Lambar Labari: 3481118 Ranar Watsawa : 2017/01/09
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin juya halin muslunci ya fitar da sakon ta’aziyya na rasuwar Sheikh Hashemi Rafsanjani.
Lambar Labari: 3481116 Ranar Watsawa : 2017/01/09
Bangaren kasa da kasa, sakamakon matsin lamba da sha kakkausar ska gwamnatin Myanmar ta amince a warware matsalar musulmin kasar ta hanyar diflomasiyya.
Lambar Labari: 3481115 Ranar Watsawa : 2017/01/08
Bangaren kasa da kasa, mataimakin waziriyar kasar Jamus Sigmar Gabriel ya sanar da cewa gwamnatin kasar za ta rufe masallatan 'yan Salafiyya da suke kasar da kuma hana su ayyukan da suke gudanarwa a kasar a shirin kasar na fada da ta'addanci.
Lambar Labari: 3481114 Ranar Watsawa : 2017/01/08
Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun keta alfarmar babban masallacin birnin Simons Town da ke kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481113 Ranar Watsawa : 2017/01/08
Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Masar ya ce za a gidana babban masallaci da kuma babbar majami’a a sabon babban birnin kasar da za a gina.
Lambar Labari: 3481112 Ranar Watsawa : 2017/01/07