Bangaren kasa da kasa, an bude sabon babban masallacin birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan a unguwar Alazhari da ke birnin.
Lambar Labari: 3481111 Ranar Watsawa : 2017/01/07
Bangaren kasa da kasa, tawagar ‘yan majalisar dokokin kasar Iran karkashin jagorancin Alauddini Burujardi ta gana da babban sakataren Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah.
Lambar Labari: 3481110 Ranar Watsawa : 2017/01/07
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Masar sun cafke daya daga cikin mutanen da ake zargi da hannu a harin da aka kai kan majami'ar mabiya addinin kirista a birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3481108 Ranar Watsawa : 2017/01/06
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Morocco ta sanar da cewa za ta bayar da dama ga wasu bankunan kasar domin bude rassan bankin muslunci a kasar.
Lambar Labari: 3481107 Ranar Watsawa : 2017/01/06
Bangaren kasa da kasa, Yarima Walid bin Talal biloniya dan gidan sarautar Saud ya tabbatar da cewa masarautar Saudiyyah ce ta kafa ISIS kuma take daukar nauyinta.
Lambar Labari: 3481106 Ranar Watsawa : 2017/01/06
Bangaren kasa da kasa, wani sabon rahoto yi ya yi nuni da karuwar kisan kananan yara Palastinawa da Haramtacciyar kasar Isra’ila ke yi s shekarar 2016.
Lambar Labari: 3481105 Ranar Watsawa : 2017/01/05
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Bahrain sun sake dage shari’ar babban malamin addini na kasar Sheikh Ayatollah Isa Kasim zuwa karshen wannan wata.
Lambar Labari: 3481104 Ranar Watsawa : 2017/01/05
Jagoran Juyin Islama:
Bangaren siyasa, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei jagoran juyin Islama ya bayyana dakaru masu kare wurare masu tsarki na muslunci a matsayin abin alfahari ga al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3481103 Ranar Watsawa : 2017/01/05
Bangaren kasa da kasa, Ministocin harkkin waje na kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman gaggawa kan halin kunci da musulmin Rohingya suke ciki a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481102 Ranar Watsawa : 2017/01/04
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Kenya ta sanar da cewa, tana shirin bunkasa ayyukan bankin musluci a kasar, da sauran ayyukan tattalin arziki da suke da alaka da wannan baki domin kara bunkasa tattalin arzikin kasar.
Lambar Labari: 3481100 Ranar Watsawa : 2017/01/04
Bangaren kasa da kasa, Jam'iyyar Islamic Party ta kasar Azarbaijan, ta fitar da wani bayani a yau, wanda a cikinsa take jaddada yin tir da Allawadai da kisan babban malamin addinin muslunci Ayatollah Sheikh Baqir Nimr da mahukuntan masarautar iayalan gidan saud a shekarar da ta abata.
Lambar Labari: 3481099 Ranar Watsawa : 2017/01/04
Bayanin ‘Yan Majalisa 191:
Bangaren kasa da kasa, majalisar Shawarar musulunci ta Iran ta fitar da bayani dangane da zagayowar cika shekara guda da shahadar sheik Nimr ali Nimr na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3481097 Ranar Watsawa : 2017/01/03
Bangaren kasa da kasa, gwamnan jahar Sokoto ta rayyar Najeriya ya bayyana cewa za a kara bunkasa a yyukan kur’ani mai tsarki a jaharsa.
Lambar Labari: 3481096 Ranar Watsawa : 2017/01/03
Bangaren kasa da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh ta dauki nauyin kaddamar da harin birnin Istanbul a wurin shkatawa na Rina da ke birnin.
Lambar Labari: 3481095 Ranar Watsawa : 2017/01/02
Bangaren kasa da kasa, likita Amani sharif tana shirin fitar da wani littafi da ke dauke bayanin magunguna da suka zoa cikin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481094 Ranar Watsawa : 2017/01/02
Bangaren kasa da kasa, harkar muslunci a Najeriya ta bukaci shugaban Najeriya da ya saki jagoransu Sheikh Ibrahim Zakzaky da ake tsare da shi.
Lambar Labari: 3481093 Ranar Watsawa : 2017/01/02
Bangaren kasa da kasa, magajin garin birnin Samuna na kasar Myanmar ya kakaba wa musulmi biyan harajin dole a birnin.
Lambar Labari: 3481090 Ranar Watsawa : 2017/01/01
Bangaren kasa da kasa, babban dakin karay na garin Charleston a jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka zai dauki nauyin wani zama domin tattauna lamurra da suka shafi muslunci.
Lambar Labari: 3481089 Ranar Watsawa : 2017/01/01
Bangaren kasa da kasa, an kammala wata tarjamar kur’ani mai tsarki a cikin harshen Yau da ake Magana da shi a kasar Malawi wanda majalisar musulmin yankin Manguci ta aiwatar.
Lambar Labari: 3481088 Ranar Watsawa : 2017/01/01
Bangaren kasa da kasa, haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da gina ramuka 27 a karkashin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3481087 Ranar Watsawa : 2016/12/31