iqna

IQNA

Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu na shirin sake mika daftarin kudirin dokar hana yin amfani da lasifika a wuraren ibada da dare musamman kisan salla, domin majalisar Knesset ta amince da hakan.
Lambar Labari: 3481021    Ranar Watsawa : 2016/12/10

Bangaren kasa da kasa, wata tsohuwa yar Morocco da ke zaune a Spain yar shekaru 75 da haihuwa ta hardace kur'ani mai tsarki baki daya.
Lambar Labari: 3481020    Ranar Watsawa : 2016/12/10

Bangaren kasa da kasa, ma;aikatar kula da harkokin addini a Nainawa ta sanar da cewa ‘yan ta’addan daesh sun rsa masallatai kimanin 104 daga lokacin da suka kwace iko da lardin.
Lambar Labari: 3481019    Ranar Watsawa : 2016/12/09

Bangaren kasa da kasa, wasu masu nakasa su uku daga yankin Salwan da ke cikin gundumar Diyar Bakar na kasar Turkiya da suka samu hardace kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481018    Ranar Watsawa : 2016/12/09

Bangaren kasa da kasa, musulmi mazauna yankin Bil da ke cikin gundumar Antarioa kasar Canada suna shirin fara gudanar da maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3481017    Ranar Watsawa : 2016/12/09

Bangaren kasa da kasa, jami'ar birnin Oklahoma ta samar da wani wuri na musamman da ta kebance shi a matsayin wurin salla ga dalibai musulmi.
Lambar Labari: 3481016    Ranar Watsawa : 2016/12/08

Bangaren kasa da kasa, musulma da ta zama 'yar majalisar farko a daya daga cikin jahohin kasar Amurka ta fuskanci barazanar kisa.
Lambar Labari: 3481015    Ranar Watsawa : 2016/12/08

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a gudanar da zaman taro na tunawa da ranar da Imam Hujja (AS) ya karbi limancin iyalan gidan manzon Allah.
Lambar Labari: 3481014    Ranar Watsawa : 2016/12/08

Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma a kasar Canada ta kudiri aniyar bayar da furanni a tashar jiragen kasa ta Alborta inda ake nuna adawa da msuulunci.
Lambar Labari: 3481013    Ranar Watsawa : 2016/12/07

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani zaman bayar da hook an harokin banki a mahangar sharia a birnin Khartum na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481012    Ranar Watsawa : 2016/12/07

Bangaren kasa da kasa, masallacin Kizimkazi shi ne masallaci mafi jimawa da Iraniyawa suka gina a tsibirin Zanzibar a lokacin mulkin sarakunan Shiraz a watan Zilkada hijira ta 500 kamariyya, 1107 miladiyya.
Lambar Labari: 3481011    Ranar Watsawa : 2016/12/07

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kwace wasu kwafi-kwafin kur'anai 1875 masu kure a cikin bugunsu a wasu larduna na kasar Sudan.
Lambar Labari: 3481009    Ranar Watsawa : 2016/12/06

Bangaren kasa da kasa, jagororin kungiyoyin musulmin Amurka kusan 300 ne suka sa hannu kan wata wasi zuwa ga Trump dangane da rashin amincewa da siyasar kymar musulmi.
Lambar Labari: 3481008    Ranar Watsawa : 2016/12/06

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Nigeria ta fitta wani rahoto a yau Litinin wanda ya nuna cewa harka Islamiya ta Sheikh Ibrahim El-Zazzaky ta yan tawaye ne.
Lambar Labari: 3481007    Ranar Watsawa : 2016/12/06

Bangaren kasa da kasa, manyan kamfanonin yanar gizo 8 daga cikin 9 na duniya sun yi gum da bakunansu kan shirin Donald Trump a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481006    Ranar Watsawa : 2016/12/05

Bangaren kasa da kasa, an kara yawan sa’oin da yahudawan sahyuniya suke shiga masallacin aqsa akowace rana.
Lambar Labari: 3481005    Ranar Watsawa : 2016/12/05

Bangaren kasa da kasa, Muhammad sha’alan ya ce an samu wasu dadaddun littafai da aka rubuta kan ilmomin kur’ani a masalalcin Mukarram a cikin lardin Buhaira a Masar.
Lambar Labari: 3481004    Ranar Watsawa : 2016/12/05

Bangaren kasa da kasa, yau ne aka bude taron kasa da kasa na shekara-shekara kan sahihiyar fahimtar kur'ani a karo na shida, wanda yake gudana a jami'ar Musulunci ta birnin Kusantina a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3481003    Ranar Watsawa : 2016/12/04

Bangaren kasa da kasa, Wani hamshakin mai kudi a kasar Amurka kuma daya daga cikin yahudawa masu kare manufofin Isra'ila a Amurka, ya tsaya kai da fata domin ganin an hana wani dan majalisar dattijan kasar musulmi rike shugabancin kwamitin zartarwa na jam'iyyar Democrat.
Lambar Labari: 3481002    Ranar Watsawa : 2016/12/04

Bangaren kasa da kasa, an budfe wani babban baje koli na tsoffin littafai na muslucni a karkashin shirin kungiyar ISESCO a garin Granada na kasar Spain.
Lambar Labari: 3481001    Ranar Watsawa : 2016/12/04