IQNA - Kungiyar Ilimi, Kimiyya da Al'adu ta Duniya (Isesco) ta gudanar da aikin sake gina tsohon masallacin Shanguit na kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 3492398 Ranar Watsawa : 2024/12/16
IQNA - Taron kasa da kasa kan kur'ani da kasashen yammacin duniya ya gudana ne karkashin kungiyar ilimi da kimiya da al'adu ta duniya ISCO a kasar Morocco, inda aka gabatar da wani shiri na fadakar da al'ummar kasashen yammacin duniya kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491493 Ranar Watsawa : 2024/07/10
Baku (IQNA) Ma'aikatar Al'adu ta Jamhuriyar Azabaijan ta sanar da zaben birnin Shusha a matsayin hedkwatar al'adun kasashen musulmi a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489883 Ranar Watsawa : 2023/09/27
Tehran - (IQNA) cibiyar bunkasa harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi tana da shirin gudanar da wani bincike kan makomar duniyar musulmi a 2050
Lambar Labari: 3484538 Ranar Watsawa : 2020/02/19
An bude babban taron raya ilimi da al’adu ta kasashen musulmi ISESCO a birnin Tunis na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3484331 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Cibiyar ISESCO ta zabi biranan Kahira da Bukhara a mtsayin biranan al’adun musulunci na 2020.
Lambar Labari: 3484329 Ranar Watsawa : 2019/12/18
Bangaren kasa da kasa, Taron ISESCO a kasar Tunisia tare da halartar Abu Zar Ibrahimi Torkaman.
Lambar Labari: 3484317 Ranar Watsawa : 2019/12/14
Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilimi da ala’adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da Isra’ila kan tozarta wuraren tarihi na Palastine.
Lambar Labari: 3483315 Ranar Watsawa : 2019/01/15
Bangaren kasa da kasa, hukumar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi ISESCO ta ce shekarar 2019 za ta zama shekarar zage dantse domin yada koyarwar musulunci a duniya.
Lambar Labari: 3483268 Ranar Watsawa : 2018/12/31
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani shirin bayar da horo kan kur'ani mai tsarki a kasar Senegal a birnin Dakar fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482589 Ranar Watsawa : 2018/04/20
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.
Lambar Labari: 3482426 Ranar Watsawa : 2018/02/24
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron jami’an gidajen radio na kur’ani na duniya karo na hudu a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482327 Ranar Watsawa : 2018/01/23
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken sulhu a tsaanin al’uma a kasar Sudan tare da halartar masana daga sassa na duniya.
Lambar Labari: 3482246 Ranar Watsawa : 2017/12/28
Bangaren kasa da kasa, kasar Masar za ta dauki bakuncin taro ma taken fada da tunanin tsatsauran ra’ayin addini a birnin Iskandariyya.
Lambar Labari: 3482222 Ranar Watsawa : 2017/12/21
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ISESCO ta bukaci da a gaggauta kwace lambar yabo da aka baiwa Suu kyi ta Nobel ba tare da wani ba ta lokaci ba.
Lambar Labari: 3481866 Ranar Watsawa : 2017/09/05
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro domin yin dubi a kan manhajar karatu na makarantun musulmia cikin nahiyar turai tare da halartar wakilai daga Faransa, Italiya, Spain da kuma Holland.
Lambar Labari: 3481353 Ranar Watsawa : 2017/03/28
Bangaren kasa da kasa, an kammala taron kungiyar hadin kan jami’oin kasashen musulmi karo na bakwai a birnin Ribat na kasar Morocco tare da jaddada wajabci kare jami’ar birnin Quds.
Lambar Labari: 3481232 Ranar Watsawa : 2017/02/15
Bangaren kasa da kasa, cibiyar yada al’adun mulsunci ta kasashen musulmi ISESCO ta sanar da cewa mataimakiyar babban sakataren kungiyar za ta halarci taron sanar da Mashhad a matsayin birnin al’adun muslunci na 2017.
Lambar Labari: 3481153 Ranar Watsawa : 2017/01/20
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da bukukuwan murnar sanar da birnin Amman na kasar Jordan a matsayin birnin al'adun muslunci na duniya a 2017.
Lambar Labari: 3481067 Ranar Watsawa : 2016/12/25
Bangaren kasa da kasa, an budfe wani babban baje koli na tsoffin littafai na muslucni a karkashin shirin kungiyar ISESCO a garin Granada na kasar Spain.
Lambar Labari: 3481001 Ranar Watsawa : 2016/12/04