iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ministoci masu kula da harkokin al’adu a kasashen musulmi na (ISESCO) za su gudanar da wani zama a birnin Maskat fadar mulkin kasar Oman.
Lambar Labari: 3391739    Ranar Watsawa : 2015/10/22

Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilimi da al’adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da kakkasar murya dangane da harin da aka kai kan Husainiyar Haidariyya ta mabiya mazhabar shi’a a yankin Saihat na gabacin saudiyya.
Lambar Labari: 3388694    Ranar Watsawa : 2015/10/18

Bangaren kasa da kasa, kngiyar raya harkokin ilimi da al’and muslunci ta ISESCO ta yi Allawadai da kakkausar murya kan harin birnin Ankara na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3384726    Ranar Watsawa : 2015/10/12

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakkausar da yin Allawadai da abin da ya faru na cin zarafin manzon Allah (SAW) a birnin Kopenhegen na kasar Danmark.
Lambar Labari: 3375976    Ranar Watsawa : 2015/09/30

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kula da harkokin yada aladun uslunci ta duniya ISESCO ta yi kakakusar suka dangane da keta alfarmar wurare masu tsarki da yahudawan sahyuniya ke yi a aqsa.
Lambar Labari: 3364398    Ranar Watsawa : 2015/09/16

Bangaren kasa da kasa, Abdulaziz bin Usman Al-tuwaijaroi babban sakataren kungiyar bunkasa al’adu ta kasashen musulmi ya yi marhabin da kafa babbar cibiyar malaman muslunci a Morocco.
Lambar Labari: 3328843    Ranar Watsawa : 2015/07/16

Bangarn kasa da kasa, kungiyar raya al’adun muslunci ta duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da sake yada zanen batunci kan ma’aiki tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da ya yi a Youtube.
Lambar Labari: 3316988    Ranar Watsawa : 2015/06/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilmi da aladun kasashen musulmi ta ISESCO a taron cika shekaru 33 da kafa kungiyar ta yi kira zuwqa ga kawo karshen fitintunan banbancin fahimta atsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3255031    Ranar Watsawa : 2015/05/04

Bangaren kasa da kasa, Abdulazi Bin Usman Al-Tuwaijari shugaban kungiyar bunkasa harkokin ilimi da a'adu ta kasashen musulmi ISESCO ya yi Allawadai da kai harin da yahudawan sahyuniya suka yi kan majami'a.
Lambar Labari: 2910956    Ranar Watsawa : 2015/02/28

Bangaren kasa da kasa, shugaban cibiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO Abdulazi Bin Usman Al-tuwaijari ya bayyana cewa irin tsatsauran ra'ayi da ake samu yana da alaka da rashin fahimtar addini.
Lambar Labari: 2884706    Ranar Watsawa : 2015/02/22

Bangaren kasa da kasa, kungiyar raya al’adun musulunci ta ISESCO ta yi kakkausar suka dangane da sake yada zanen batuncin nan da jaridar Lomond ta yi ga manzon Allah (SAW) a kasar ta Faransa a yau Laraba.
Lambar Labari: 2709753    Ranar Watsawa : 2015/01/14

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kula da ayyukan ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ISESCO ta yi kira da a karfafa ayyuka na ilmnatarwa da bunkasa tunani da kuma mahanga irin ta musulmunci a tsakanin al'ummar musulmin duniya.
Lambar Labari: 1459705    Ranar Watsawa : 2014/10/12

Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunkasa harkokin ilimi da a’adu ta kasashen musulmi ta yaba da irin matakan da mahukuntan birnin Lille na kasar Faransa suka dauka kan haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 1459159    Ranar Watsawa : 2014/10/11

Bangaren kasa da kasa, kungiyar bunksa harkokin al’adu a kasashen musulmi ta duniya ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da kisan wani dan jarida da haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi a yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 1443083    Ranar Watsawa : 2014/08/25