Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar na halartar bikin baje kolin littafai na kasa da kasa karo na 56 a birnin Alkahira, inda ta gabatar da littattafanta na kur'ani da na addinin musulunci.
Lambar Labari: 3492564 Ranar Watsawa : 2025/01/14
IQNA - Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta yankin Tigray na kasar Habasha ta yi Allah wadai da dokar hana sanya hijabi a makarantun birnin Axum tare da neman a soke wannan haramcin.
Lambar Labari: 3492521 Ranar Watsawa : 2025/01/07
IQNA - An gudanar da bikin karrama daliban kur'ani na kasar Yaman su 721 a daidai lokacin da ake tunawa da shahidan Hafiz na kur'ani kuma mujahidan Palastinu Ismail Haniyyah.
Lambar Labari: 3491641 Ranar Watsawa : 2024/08/05
Tehran (IQNA) ‘Yan bindiga sun sace daliban makarantar Isalamiyya a garin Tegani na karamar hukumar Rafi a jihar Naija a jiya Lahadi.
Lambar Labari: 3485969 Ranar Watsawa : 2021/05/31