IQNA - A yammacin yau ne aka fara gasar kur'ani da addu'o'i na kasa da kasa a birnin Port Said na kasar Masar tare da halartar wakilai daga kasashe 33.
Lambar Labari: 3492667 Ranar Watsawa : 2025/02/01
New York (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana rashin amincewarta da matakin da Faransa ta dauka na haramtawa 'yan wasanta sanya hijabi a gasar Olympics ta birnin Paris na shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489884 Ranar Watsawa : 2023/09/27
Paris (IQNA) A wata hira da aka yi da shi a gidan talabijin, Paul Pogba, dan wasan kwallon kafa na Faransa kuma kulob din Juventus na Italiya, ya tattauna dalilan da suka sa ya musulunta da kuma tasirin da hakan ya yi a rayuwarsa.
Lambar Labari: 3489817 Ranar Watsawa : 2023/09/15
'Yan wasan musulmi na duniya musamman mata sun yi kokari sosai wajen yin alfahari a matsayinsu na musulma da kuma wasu kasashe a matsayin 'yan tsiraru baya ga nasarar wasanni .
Lambar Labari: 3489662 Ranar Watsawa : 2023/08/18
'Yar wasan Morocco Nahele Benzine ta zama babbar 'yar wasan kwallon kafa ta duniya ta farko da ta fara gasar sanye da lullubi.
Lambar Labari: 3489575 Ranar Watsawa : 2023/08/01
Tehran (IQNA) Wata 'yar wasan kwallon kwando a Amurka ta samar da tufafin da suka dace da mata masu sha'awar wannan filin.
Lambar Labari: 3489208 Ranar Watsawa : 2023/05/27
Tehran IQNA) Hukumar kwallon kafa ta Faransa ta bukaci musulmin yan wasan kasar da su dakatar da yin azumin watan Ramadan na wasu kwanaki.
Lambar Labari: 3488868 Ranar Watsawa : 2023/03/26
Tehran (IQNA) Tsohon zakaran damben boksin na duniya ya bayyana farin cikinsa kan haramcin sayar da barasa da aka yi a gasar cin kofin duniya da aka yi a Qatar, wanda ya rage laifuka da tashin hankali.
Lambar Labari: 3488372 Ranar Watsawa : 2022/12/21
Tehran (IQNA) kamfanin salam sisters kamfani ne da yake samar da kayan wasan yara ta hanyar da za ta taimaka wajen tarbiyarsu.
Lambar Labari: 3486082 Ranar Watsawa : 2021/07/06