IQNA - Dakarun mamaya na Isra'ila sun ki mika masallacin Ibrahimi domin gudanar da sallar idi a ranar farko ta Idin Al-Adha.
Lambar Labari: 3493379 Ranar Watsawa : 2025/06/07
IQNA - Taron bitar shirye shiryen saka bakaken tutoci a hubbaren Imam Ali (AS0 a daidai lokacin da watan Muharram ke shigowa.
Lambar Labari: 3491460 Ranar Watsawa : 2024/07/05
IQNA - An gudanar da baje kolin Ghadir a cikin rumfuna daban-daban masu ban sha'awa a farfajiya r hubbaren Sayyida Ma’asumah a daidai lokacin idin Imamanci da Wilaya ke kara gabatowa (a.s.).
Lambar Labari: 3491386 Ranar Watsawa : 2024/06/22
Tehran (IQNA) Shugaban mabiya darikar Katolika a duniya Paparoma Francis ya bayyana damuwarsa kan yadda ake ci gaba da samun tashe-tashen hankula a yankunan Falasdinu da birnin Kudus da aka mamaye.
Lambar Labari: 3488951 Ranar Watsawa : 2023/04/10
Tehran (IQNA) bayan sanar da janye dokar hana taruka saboda kauce wa yaduwar cutar corona an gudanar da sallar jam'i ta farko farfajiya r hubbaren Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3486423 Ranar Watsawa : 2021/10/13