iqna

IQNA

KARBALA (IQNA) – Dubundubatar masu ziyara r ne ke ziyartar hubbaren Imam Husaini (AS) da ke birnin Karbala a kowace rana domin gudanar da tarukan  Arbaeen .
Lambar Labari: 3487872    Ranar Watsawa : 2022/09/17

Tehran (IQNA) miliyoyin masu ziyara daga ciki da wajen kasar Iraki ne suke ci gaba da isa biranan Najaf da Karbala, domin halartar tarukan na Arbaeen.
Lambar Labari: 3487848    Ranar Watsawa : 2022/09/13

Tehran (IQNA) Yayin da ranaku na Arbaeen Hussain ke gabatowa tare da dimbin mahajjata daga kasashe daban-daban, haramin Aba Abdallah al-Hussein (a.s) ya shaida Taken Labbaik Ya Hossein (a.s.).
Lambar Labari: 3487828    Ranar Watsawa : 2022/09/09

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Jordan na da wani gagarumin shiri na jan hankalin ‘yan Najeriya masu yawon bude ido.
Lambar Labari: 3486518    Ranar Watsawa : 2021/11/06

Tehran (IQNA) Shugaban ɓangaren siyasa na ƙungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Falasɗinu Hamas ya bayyana cewa da taimakon Allah da na al'ummar musulmi za a 'yantar da masallacin Quds.
Lambar Labari: 3486067    Ranar Watsawa : 2021/07/01

Tehran (IQNA) ziyara r tarihi da shugaban mabiya addinin kirista na darikar Katolika na duniya ya kai Iraki tana dauke da sakonni.
Lambar Labari: 3485724    Ranar Watsawa : 2021/03/07

Tehran (IQNA) an yi feshin maganin kwayoyin cuta a masallacin harami mai alfrma  Makka domin yaki da cutar corona.
Lambar Labari: 3484606    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Tehran - (IQNA) shugaban kasar Iran ya bayyana cewa Amurka tana barazana da takunkumi amma kuma sau da yawa ya kan zama dama ga kasashe domin dogara da kansu.
Lambar Labari: 3484551    Ranar Watsawa : 2020/02/23

Tehran - (IQNA) sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo ya tattauna tare da jami'an gwamnatin Saudiyya kan Iran a ziyara r da ya kai kasar.
Lambar Labari: 3484540    Ranar Watsawa : 2020/02/19

Bangaren kasa da kasa, jagoran mabiya addinin kirista na darikar Katolika Paparoma Fransis ya gana da wasu muulmi a cikin birnin Milan.
Lambar Labari: 3481347    Ranar Watsawa : 2017/03/26

Bangaren kasa da kasa, wata tawagar manyn malam darikar Tijjaniya za su kawo ziyara a kasar Iran daga kasar Senegal karkashin jagiran Sheikh Ahmad Nyas.
Lambar Labari: 3481034    Ranar Watsawa : 2016/12/14

Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Iraki sun sanar da hana jama'a kai komo a cikin garin Samirra saboda dalilai na tsaro, da kuma kare rayukan jama'a daga hare-haren 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3480980    Ranar Watsawa : 2016/11/28

Bangaren kasa da kasa, wani harin bam da aka kai kan masu ziyara a Iraki ya kasha mutane kimanin 80 akasarinsu kuma mutanen Iran ne.
Lambar Labari: 3480970    Ranar Watsawa : 2016/11/24

Khalifan Muridiyyah A Senegal:
Bangaren kasa da kasa, khalifan darika muridiyyah a Senegal ya bayar da sakon gaiswa ga jagoran juyin Islama na Iran da shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480696    Ranar Watsawa : 2016/08/10