IQNA - An bude baje kolin harafin kur'ani da wakokin larabci a birnin Jeddah, sakamakon kokarin ofishin jakadancin Iran da ke birnin.
Lambar Labari: 3493132 Ranar Watsawa : 2025/04/21
Tehran (IQNA) an gudanar da jana’izar jakadan kasar Iran a Yemen bayan rasuwarsa a ranar Talata saboda kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3486718 Ranar Watsawa : 2021/12/23