Shugaban kasar Syria Bashar Assad ya mayar da martani kan shirin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi ne neman yi masa kisan gilla .
Lambar Labari: 3485259 Ranar Watsawa : 2020/10/08
Tehran (IQNA) babban malamin ahlu sunnah mai bayar da fatawa na Iraki ya ce dole ne a aiwatar da kudirin da ya bukaci ficewar Amurkawa daga Iraki.
Lambar Labari: 3485010 Ranar Watsawa : 2020/07/23
Tehran (IQNA) Daya daga cikin fitattun masu kare hakkokin bakaken fata a kasar Amurka ya rasu ‘yan makonni bayan kisan George Floyd.
Lambar Labari: 3484998 Ranar Watsawa : 2020/07/19
Tehran (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi ta OIC ta yi na’am da kudirin kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya da ke yin tir da take hakkokin musulmi a Myanmar.
Lambar Labari: 3484933 Ranar Watsawa : 2020/06/27
Babbar jami’ar majalisar dinkin duniya mai bincike kan kisan Khashoggi ta kara tabbatar da cewa gidan sarautar Saudiyya na da hannu a cikin wannan kisan gilla .
Lambar Labari: 3483777 Ranar Watsawa : 2019/06/27
Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Myanmar na shirin raba wasu musulmi da yankunansu, tare da zaunar da wasu 'yan addinin Buda a cikin yankunan nasu a garin Mangdo da cikin lardin Rakhin.
Lambar Labari: 3481075 Ranar Watsawa : 2016/12/27