IQNA

23:01 - November 07, 2019
Lambar Labari: 3484231
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gasar share fage ta kur'ani mai tsarki a birnin Landa wasu biranen Ingila.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna, mahardata kur’ani daga cikin muuslmin kasar Birtaniya sun siga gasar share fage ta gasa mai zuwa.

A ranakun 14 da 15 ne dai za a kai ga mataki na karshe na wannan gasar kur’ani mai tsarki ta share fage a kasar ta Birtniya.

Bnagarorin da za a gudanar da gasar a cikinsu sun hada da bangare na juzui 5 da kuma juzui 15 da kuma juzui 30.

Wadanda suka zo na daya da na biyu da na uku a dukkanin bangarorin za su samu kyautuka da za su hada har da kudade.

Baya ga haka kuma daga cikinsu ne za a zabi wadanda za su wakilci kasar a gasar kr’ani ta kasa da kasa da ake sa ran gudanarwa a kasar ta Birtaniya.

Haka nan kuma baya ga kyautar kudade za a basu tikitin tafiya Haji da Umra kyauta domin sauke farali.

3855339

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: