A cikin wani faifan bidiyo da masu amfani da shafukan sada zumunta suka yi marhabin da shi, wani tsohon fim da ya shafi da'irar kur'ani a Pakistan a shekarar 1967 da kuma aika jakadun kur'ani a Masar; Sheikh Khalil Al-Hosri da Sheikh Abdul Basit Abdul Samad ne domin gudanar da da'irar Alkur'ani na watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490295 Ranar Watsawa : 2023/12/11
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kare hakkokin ‘yan shi’a a duniya da ke da mazauni a kasar Amurka ta yi gargadi dangane da halin da Sheikh Ibrahim Zakzaky yake ciki.
Lambar Labari: 3480702 Ranar Watsawa : 2016/08/12
Khalifan Muridiyyah A Senegal:
Bangaren kasa da kasa, khalifan darika muridiyyah a Senegal ya bayar da sakon gaiswa ga jagoran juyin Islama na Iran da shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480696 Ranar Watsawa : 2016/08/10
Bangaren kasa da kasa, an karyata labarin amincewa da hukuncin kisa kan malamin shi'a na kasar Saudiyyah Sheikh Baqer Namir.
Lambar Labari: 2936147 Ranar Watsawa : 2015/03/06
Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi ne suka gudanar da jerin gwano a gaban ofishin jakadancin kasar Saudiyya a birnin Kanbara na kasar Australia domin neman a saki Ayatollah Nimir.
Lambar Labari: 1474699 Ranar Watsawa : 2014/11/18