iqna

IQNA

IQNA - A cikin wata wasika da ya aike wa mayakan Hizbullah da suka jikkata, Sheikh Naim Qassem ya dauke su a matsayin mabiya Abul Fadl al-Abbas (AS) kuma masu kare tafarkin Imam Husaini (AS) yana mai cewa: “A Karbala ku ne ma’auni na sadaukarwa da kare addini da gaskiya a cikin gwagwarmayar jihadi da tsayin daka. Hanyar tsayin daka da 'yanci za ta ci gaba da karfi fiye da kowane lokaci tare da kasancewar Mujahidu, wadanda suka jikkata, fursunoni, da al'ummar kasa masu aminci.
Lambar Labari: 3492693    Ranar Watsawa : 2025/02/06

Sheikh Naeem Qasim:
IQNA - A cikin jawabinsa, Sheikh Naim Qassem mataimakin shahidan Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Harin guguwar Al-Aqsa shi ne mafarin samun sauyi a yankin gabas ta tsakiya ta hanyar kasantuwar da kuma rawar da kungiyar ta taka" Idan da kasashen Yamma ba su goyi bayan Isra'ila ba, da wannan gwamnatin ba za ta ci gaba ba. Amurka ce ke da alaka da mahara a kasarmu.
Lambar Labari: 3492001    Ranar Watsawa : 2024/10/08

Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi Allah wadai da matakin cin mutuncin mujallar Charlie Hebdo ta kasar Faransa inda ya wallafa wani sako a shafinsa na Twitter.
Lambar Labari: 3488490    Ranar Watsawa : 2023/01/12

Tehran (IQNA) A taron farko na kasa da kasa na makarantar shahidan Soleimani a birnin Tehran, mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Shahidi Sardar Soleimani shi ne kadai ya iya hada kan duniyar musulmi wajen yakar gwamnatin sahyoniyawan a wannan zamani da muke ciki.
Lambar Labari: 3488447    Ranar Watsawa : 2023/01/04

Tehran (IQNA) Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana alakar da ke tsakanin Iran da Hizbullah a matsayin wani lamari na akida, inda ya ce za a tattauna batun makamin bijirewa a lokacin da sojojin kasar Labanon suka samu cikakken goyon baya don tunkarar gwamnatin mamaya.
Lambar Labari: 3487553    Ranar Watsawa : 2022/07/16

Tehran (IQNA) Sheikh Naeem Qasim ya jaddada a jiya Alhamis cewa duk kokarin da Amurka take yi na yaki da kungiyar Hizbullah ya ci tura: Hizbullah tana nan har abada don gina kasar Lebanon da kuma kare wannan kasa da al'ummarta.
Lambar Labari: 3487015    Ranar Watsawa : 2022/03/05