Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro na matasan musulmi kan aiki tare wajen yada zaman lafiya da yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 3480717 Ranar Watsawa : 2016/08/16
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro n maulidin Imam Ridha (AS) a kasar Malaysia wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya.
Lambar Labari: 3480699 Ranar Watsawa : 2016/08/11
Bangaren kasa da kasa, akarshen taro cibiyar yada al’adun muslunci karo na shida da aka gudanar a kasar Lebanon an yi kira da a kusanto da fahimta tare da sauran addinai.
Lambar Labari: 2941599 Ranar Watsawa : 2015/03/07
Bangaren kasa da kasa, a taro n da ake gudanarwa na malaman da ke goyon bayan gwagwarmaya da zaluncin yammacin turai da yahudawan sahyuniya a birnin Beirut an Lebanon an jaddada wajabcin ajiye batun mazhaba a cikin batun gwagwarmaya.
Lambar Labari: 1463054 Ranar Watsawa : 2014/10/22