Tehran (IQNA) Yayin da ranaku na Arbaeen Hussain ke gabatowa tare da dimbin mahajjata daga kasashe daban-daban, haramin Aba Abdallah al-Hussein (a.s) ya shaida Taken Labbaik Ya Hossein (a.s.).
Lambar Labari: 3487828 Ranar Watsawa : 2022/09/09
Domin bude taron addinai;
Tehran (IQNA) Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar, ya je wannan kasa ne domin bude taro n malaman addini karo na 7 a Nur-Sultan, babban birnin kasar Kazakhstan.
Lambar Labari: 3487756 Ranar Watsawa : 2022/08/27
Tehran (IQNA) An gudanar da bukin musulmi mafi girma a Arewacin Amurka a birnin Ontario na kasar Canada tare da shirye-shiryen al'adu da fasaha.
Lambar Labari: 3487479 Ranar Watsawa : 2022/06/28
Me Kur’ani Ke Cewa (4)
Tehran (IQNA) Littattafan Wahayi wani lokaci ana la'akari da su kawai don ƙara ruhi da fahimtar ayyukan ibada, kuma wannan shine abin da aka fahimta daga ma'anar shiriya. Amma Kur'ani ya nuna mana bangarori masu ban mamaki na fahimtar shiriya.
Lambar Labari: 3487362 Ranar Watsawa : 2022/05/30
Tehran (IQNA) Za a gudanar da muzaharar ranar Qudus ta duniya a birnin Landan a ranar Juma'ar karshe ta watan Ramadan tare da halartar kungiyoyin Musulunci da na kare hakkin bil'adama da dama da kuma wasu baki da aka gayyata.
Lambar Labari: 3487155 Ranar Watsawa : 2022/04/11
Tehran (IQNA) Taron da ake gudanarwa kan shahadar Sayyida Zahra (AS)
Lambar Labari: 3486796 Ranar Watsawa : 2022/01/08
Tehran (IQNA) taro n wakilan cibiyoyin kur'ani na shekarar 1400 hijira shamsiyya.
Lambar Labari: 3485780 Ranar Watsawa : 2021/04/04
Tehran (IQNA) an gudanar da wani taro n karatun kur'ani a ranar tunawa da zagayowar lokacin haihuwar Fatima Zahra.
Lambar Labari: 3485586 Ranar Watsawa : 2021/01/24
Tehran (IQNA) a daren jiya jagora ya halarci zaman juyayin Muharram a Husainiyar Imam Khomenei (RA)
Lambar Labari: 3485124 Ranar Watsawa : 2020/08/27
Tehran (IQNA) mambobin kungiyar kasashen musulmi za su gudanar da zama ta hanyar yanar gizo domin tattauna batun corona.
Lambar Labari: 3484680 Ranar Watsawa : 2020/04/05
Dakarun Hasd Al-sha’abi sun yi kira zuwa taro n tunawa da cikar kwanaki 40 da kisan janar Kasim Sulaimani da Abu mahdi Almuhandis.
Lambar Labari: 3484517 Ranar Watsawa : 2020/02/13
Bangaren kasa da kasa, Taron ISESCO a kasar Tunisia tare da halartar Abu Zar Ibrahimi Torkaman.
Lambar Labari: 3484317 Ranar Watsawa : 2019/12/14
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karawa juna sani a garin Mausel na kasar Irakidomin yaki da yaduwar tsatasauran ra’ayi a tsakanin al’ummomin musulmi.
Lambar Labari: 3483798 Ranar Watsawa : 2019/07/01
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taro a birnin London mai taken mahangar Imam Khomeini (RA) kan matsayin hankali a rayuwar mutum.
Lambar Labari: 3483708 Ranar Watsawa : 2019/06/04
Daliban jami’a musulmi bakaken fata a kasar Amurka, sun gudanar da wani zaman taro na farkoajami’ar birnin New York.
Lambar Labari: 3483594 Ranar Watsawa : 2019/05/01
Bangaren kasa da kasa, an fara gudana da zaman taro na manyan malaman kasashen musulmi masu bayar da fatawa a kasar Masar.
Lambar Labari: 3483047 Ranar Watsawa : 2018/10/16
Bangaren kasa da kasa, A yau ne aka fara gudanar da taro n kara wa juna sani na masana dagakasashen musulmi a birnin Istanbul na kasar Turkey.
Lambar Labari: 3483043 Ranar Watsawa : 2018/10/15
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro n karatun kur'ani mai tsarki mai taken debe kewa da kur'ani a garin Basara na Iraki.
Lambar Labari: 3482521 Ranar Watsawa : 2018/03/29
Bangaren kasa da kasa, an fara gudana r da wani zaman taro na karawa juna sani kan addinin muslunci a jami'ar Haidelburg da ke kasar Jamus.
Lambar Labari: 3480932 Ranar Watsawa : 2016/11/12
Bangaren kasa da kasa, an bude wani zaman taro a yau a birnin Khartum fadar mulkin kasar Sudan da zimmar ganin an kara samun wayewar kai dangane da batn ta’addanci.
Lambar Labari: 3480722 Ranar Watsawa : 2016/08/18