IQNA - A daidai lokacin da watan Al-Muharram ya shiga, an sauke jajayen tutar hurumin Sayyid Abul Fazl al-Abbas (AS) ta hanyar kiyaye wannan kofa, sannan aka dora tutar zaman makoki a saman wannan hubbaren.
Lambar Labari: 3491475 Ranar Watsawa : 2024/07/08
IQNA - Zaluntar Imam Hussain (amincin Allah ya tabbata a gare shi) na iya zama misali ga wasu ayoyin Alkur’ani mai girma da suka tashi tsaye wajen kare hakkin wadanda aka zalunta.
Lambar Labari: 3491470 Ranar Watsawa : 2024/07/07
IQNA - Shugaban kwamitin raya al'adu da ilimi na babban cibiyar shirya ayyukan tarukan Arbaeen ya sanar da tsare-tsare na gudanar da ayyukan na bana, yana mai nuni da zabin taken "Karbala Tariq al-Aqsa" na Arbain na shekara ta 2024.
Lambar Labari: 3491392 Ranar Watsawa : 2024/06/23
Alkahira (QNA) gidan Rediyon Masar ya sanar da hukuncin dakatar da Karatun Sheikh Muhammad Hamed al-Saklawi na tsawon watanni shida a dukkan gidajen rediyon kasashen waje da kuma nadar duk wani karatu da aka samu sakamakon kura-kurai da aka samu a karatun ayoyi na Suratul An'am.
Lambar Labari: 3490438 Ranar Watsawa : 2024/01/07
Karbala (IQNA) Kungiyar ma’abota kur'ani sun bayar da kyautar tuta mai albarka ga wuraren ibada guda uku na Imam Reza (a.s.) da Sayyida Masoumah (a.s) da Abdulazim Hasani (a.s) tare da juz'i na Kalmar Allah.
Lambar Labari: 3489823 Ranar Watsawa : 2023/09/16
Karbala (IQNA) Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Iraki ta sanar da cewa, ya zuwa yau adadin masu ziyara da suka shiga kasar ta Iraki daga kan iyakokin kasar da ta sama ya kai miliyan daya da dubu 300. A sa'i daya kuma, dukkanin cibiyoyin da abin ya shafa a kasar Iraki da jerin gwano sun yi matukar kokari wajen tabbatar da tsaron maziyarta da kuma ba su hidimomi.
Lambar Labari: 3489717 Ranar Watsawa : 2023/08/28
Beirut (IQNA) shafin "Madi Al-Alam" ya wallafa wani hoton bidiyo a shafin Twitter na daga tutocin Imam Husaini (AS) a gaban yankunan da yahudawa suka mamaye, a garin "Yaroun" da ke kudancin kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3489592 Ranar Watsawa : 2023/08/05
TEHRAN(IQNA) Imam Hassan Mojtaba Hussainiya da masallacin Ardebilis da ke birnin Tehran sun gudanar da taron Tashtgozari domin nuna juyayin watan Muharram.
Lambar Labari: 3487609 Ranar Watsawa : 2022/07/30
Tehran (IQNA) Addu'a tana daya daga cikin fitattun ra'ayoyi na addini wadanda ke bayyana alakar mahalicci da halitta wanda kuma aka bayyana shi a matsayin daya daga cikin muhimman ladubban watan Ramadan. Yin bitar nassin addu'o'in malaman addinin musulunci abu ne mai matukar burgewa.
Lambar Labari: 3487148 Ranar Watsawa : 2022/04/10