Mataimakin shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya kai ziyara kasar Siriya, inda ya samu kyakkyawar tarbe daga Piraministan kasar a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483336 Ranar Watsawa : 2019/01/28
Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif tare da wata babbar tawaga suna gudanar da wata ziyarar aikia kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483316 Ranar Watsawa : 2019/01/15
Kasar Iran za ta bude wata makarantar sakandare ta musulunci a kasar Uganda a daidai lokacion da ake gudanar da tarukan cikar shekaru 40 da samun nasarar juyi a kasar.
Lambar Labari: 3483308 Ranar Watsawa : 2019/01/12
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qsemi ya mayar da Martani dangane da kalaman da Trump ya yi a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483292 Ranar Watsawa : 2019/01/07
Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, ya bayyana hakan da cewa, tun farko dama kasancewar sojojin na Amurka a Siriyar kuskure ne.
Lambar Labari: 3483240 Ranar Watsawa : 2018/12/22
Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Ayatollah Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka tana taimakawa gwamnatin kasar saudia a ta'asar da take aikatawa.
Lambar Labari: 3483208 Ranar Watsawa : 2018/12/12
Bangaren kasa da kasa, an bude babbar gasar kur’ani ta duniya a jami’ar Malik Bin Anas a birnin Qartaj na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483199 Ranar Watsawa : 2018/12/09
Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na duniya wajibi ne da ya rataya a kansu.
Lambar Labari: 3483152 Ranar Watsawa : 2018/11/26
Tsohon Firayi ministan kasar Iraki Nuri Maliki ya bayyana cewa, Isra'ila ita ce tushen dukkanin matsalolin da ake fama da su a yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3483149 Ranar Watsawa : 2018/11/25
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya mayar wa Amurka da martani dangane da batun kare hakkin bil adam a Iran da kuma ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483148 Ranar Watsawa : 2018/11/25
A jiya ne shugaban kasar Iraki Barham Saleh ya gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, inda ya gana da mayan jami'an gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3483132 Ranar Watsawa : 2018/11/18
Bnagaren kasa da kasa, Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bada sanarwan cewa shirin musayar kudade tsakanin Iran da kasashen tarayyar Turai na tafiya kamar yadda ya dace
Lambar Labari: 3483102 Ranar Watsawa : 2018/11/05
Bangaren kasa da kasa, sarkin gargajiya a kasar Uganda ya bukaci da akara bunkasa alaka da kasar Iran a dukkanin bangarori.
Lambar Labari: 3483099 Ranar Watsawa : 2018/11/04
Bangaren kasa da kasa, a dukkanin b iran an kasar Iran al’umma sun fito domin tunawa da ranar 13 ga Aban, domin bayar da amsa ga Amurka kan hankoronta na gurgunta Iran ko ra wane hali.
Lambar Labari: 3483097 Ranar Watsawa : 2018/11/04
Bangaren siyasa, ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta kakba wa kasar ta Iran.
Lambar Labari: 3483094 Ranar Watsawa : 2018/11/03
Bangaren kasa da kasa, tun bayan da aka fara gudanar da babban taron zauren majalisar dinkin duniya a ranar Talata da ta gabata, daya daga cikin muhimman abubuwan da suka fi daukar hankali a taron shi ne kalaman kiyayya da Trump ya yi a kan kasar Iran, da kuma irin martanin da shugaba Rauhani na kasar Iran ya mayar masa.
Lambar Labari: 3483018 Ranar Watsawa : 2018/09/29
Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya bayyana cewa; bakar siyasar Amurka a kan kasar Iran ba za ta taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3483013 Ranar Watsawa : 2018/09/26
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya karyata rahotannin da ke cewa Iran ta bukaci ganawa da Trump.
Lambar Labari: 3483000 Ranar Watsawa : 2018/09/21
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya kirayi gwamnatin Iraki da ta hukunta wadanda suka kai hari kan ofishin Iran da ke Basara.
Lambar Labari: 3482963 Ranar Watsawa : 2018/09/08
An kammala zaman taron shugabannin kasashen Rasha, Iran da kuma Turkiya, wanda aka gudanar yau Juma'a a birnin Tehran na kasar Iran a kan batun rikcin kasar Syria, da kuma ci gaba da nemo hanyoyin warware rikicin.
Lambar Labari: 3482961 Ranar Watsawa : 2018/09/07