iqna

IQNA

Manyan hafsoshin sojin kasashen Iran, Iraki da Syria, sun gudanar da wata ganawa a birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3483474    Ranar Watsawa : 2019/03/19

Ma'ikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadiyar kasar Kenya a Tehran, domin nuna rashin jin dadi kan hukuncin da wata kotun Kenya ta fitar ci gaba da tsare wasu Iraniyawa biyua kasar ta Kenya.
Lambar Labari: 3483468    Ranar Watsawa : 2019/03/18

Kakakin ma’ikatar harkokin wajen kasar Iran bahram Qasemi ya bayyana cewa kasar Iran tana yin Allawadai da kakausar murya kan harin da aka kaiwa musulmi a Newzealand.
Lambar Labari: 3483462    Ranar Watsawa : 2019/03/15

Gwamnatocin kasashen Iran da Philipines suna gudanar da ayyukan hadin gwiwa a bangaren samar da abincin halal.
Lambar Labari: 3483422    Ranar Watsawa : 2019/03/04

Bangaren siyasa, Jagoran Juyin Musulunci Na Iran Ya Yi Fatan Ganin An Kafa Alaka Mai Karfi Da Kasar Armenia.
Lambar Labari: 3483410    Ranar Watsawa : 2019/02/28

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da baje kolin hotunan juyin juya halin musulunci a Iran a kasar Afrika ta kudu.
Lambar Labari: 3483388    Ranar Watsawa : 2019/02/20

Bangaren kasa da kasa, janar Pakpour ya bayyana cewa wadanda suka kai harin garin Zahedan na kasar Iran ‘yan kasar Pakistan ne.
Lambar Labari: 3483384    Ranar Watsawa : 2019/02/19

Bangzren siyasa, al'ummar Iran ke bikin cikar shekaru 40 cif da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar, wanda aka samar a rana irinta yau.
Lambar Labari: 3483364    Ranar Watsawa : 2019/02/12

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da zagayowar cikar shekaru 40 na samun nasarar juyin juya halin musulunci a Iran a dakin taron DUSIT THANI da ke birnin Manila na kasar Philipines.
Lambar Labari: 3483359    Ranar Watsawa : 2019/02/10

Bangaren siyasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ya mayar da martini dangane da furucin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483355    Ranar Watsawa : 2019/02/07

Bangaren kasada kasa, jakadan kasar Iran a kasar Lebanon ya bayyan cewa, makomar juyin juya halin muslunci a fili take.
Lambar Labari: 3483352    Ranar Watsawa : 2019/02/06

Bangaren kasa da kasa, Iran ta ce kamfanoninta a shirye suke wajen sake gidan kasar Siriya da yaki ya daidaita.
Lambar Labari: 3483350    Ranar Watsawa : 2019/02/05

Mataimakin shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya kai ziyara kasar Siriya, inda ya samu kyakkyawar tarbe daga Piraministan kasar a birnin Damascus.
Lambar Labari: 3483336    Ranar Watsawa : 2019/01/28

Bangaren kasa da kasa, Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif tare da wata babbar tawaga suna gudanar da wata ziyarar aikia kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483316    Ranar Watsawa : 2019/01/15

Kasar Iran za ta bude wata makarantar sakandare ta musulunci a kasar Uganda a daidai lokacion da ake gudanar da tarukan cikar shekaru 40 da samun nasarar juyi a kasar.
Lambar Labari: 3483308    Ranar Watsawa : 2019/01/12

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qsemi ya mayar da Martani dangane da kalaman da Trump ya yi a kan kasar Iran.
Lambar Labari: 3483292    Ranar Watsawa : 2019/01/07

Bahram Qasemi kakakin ma’aikatar harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, ya bayyana hakan da cewa, tun farko dama kasancewar sojojin na Amurka a Siriyar kuskure ne.
Lambar Labari: 3483240    Ranar Watsawa : 2018/12/22

Jagoran juyin juya halin Musulunci a nan Iran Ayatollah Khamenei ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka tana taimakawa gwamnatin kasar saudia a ta'asar da take aikatawa.
Lambar Labari: 3483208    Ranar Watsawa : 2018/12/12

Bangaren kasa da kasa, an bude babbar gasar kur’ani ta duniya a jami’ar Malik Bin Anas a birnin Qartaj na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483199    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewa; hadin kai tsakanin al'ummar musulmi na duniya wajibi ne da ya rataya a kansu.
Lambar Labari: 3483152    Ranar Watsawa : 2018/11/26