Bangaren kasa da kasa, miliyoyin musulmi a kasar India a birane daban-daban sun yi zanga-zanga r nuna adawa da ziyarar Muhammad birnin Salman a kasar.
Lambar Labari: 3483386 Ranar Watsawa : 2019/02/19
Bangaren kasa da kasa, a shekarar da ta gabata ce dai wata kotun kasar ta masarautar Bahrain ta yanke hukuncin zaman kurkuku ga sheikh Ali Salam na daurin shekaru tara, amma daga bisani kuma kotun ta sake tayar da hukuncin bisa hujjar cewa akwai wasu tuhumce-tuhumce da zata kara.
Lambar Labari: 3483338 Ranar Watsawa : 2019/01/30
Jami'an tsaron gwamnatin Sudan sun kame 'yan jarida 38 bisa zarginsu da bayar da rahotanni masu tunzura jama'a.
Lambar Labari: 3483325 Ranar Watsawa : 2019/01/19
Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin cikin gida na kasar Sudan ya bayyana cewa tun lokacinda aka fara tashe-tashen hankula na baya-bayan nan kasar Sudan an kama mutane.
Lambar Labari: 3483298 Ranar Watsawa : 2019/01/08
Ministan watsa labaru na kasar Sudan ya yi watsi da rahoton kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa akan adadin wadanda jami'an tsaro su ka kashe a yayin Zanga-zanga.
Lambar Labari: 3483260 Ranar Watsawa : 2018/12/28
Bangaren kasa da kasa, kungiyar ta Jihadul-Islami ta fitar da sanarwar gayyatar dukkanin Paladinawa da su fito kwansu da kwarkwatarsu a ranar Juma'a domin kare birnin Kudus da masallacinsa.
Lambar Labari: 3482204 Ranar Watsawa : 2017/12/15
Bangaren kasa da kasa, Zababen shugaban Amurka Donald Trump, ya yi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar na arba'in da takwas inda ya gaji nag aba gare shi wanda ya mulki kasar tsawon shekaru.
Lambar Labari: 3481155 Ranar Watsawa : 2017/01/21