Tehran (IQNA) kabbara a yayin zanga-zanga adawa da wariya a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484965 Ranar Watsawa : 2020/07/08
Tehran (IQNA) al'ummar falastinu suna gudanar da gangamia yau domin nuna rashin amincewa da shirin Isra'ila na mamaye yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484942 Ranar Watsawa : 2020/07/01
Tehran (IQNA) ana shirin gudanar da wani gagarumin gangamia kasar Switzerland domin nuna rashin amincewa da shirin yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484911 Ranar Watsawa : 2020/06/20
Tehran (IQNA) kwamitin musulmin kasar Amurka ya yi Allawadai da kakkausar murya kan yadda ‘yan sanda suke yin amfani da karfi a kan masu gudanar da zanga-zanga .
Lambar Labari: 3484852 Ranar Watsawa : 2020/06/01
Mutane bakwai sun mutu a yayin jerin gwanon kin jinin Donald Trump a birnin New Delhi.
Lambar Labari: 3484559 Ranar Watsawa : 2020/02/25
Amurkawa da dama ne suka gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da sabuwar dokar gwamnatin India da ke nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3484459 Ranar Watsawa : 2020/01/28
A birnin Baghdad Miliyoyin al’umma ne suka fito domin yin tir da kasantuwar sojojin Amurka a kasar Iraki, tare da yin kira da su gaggauta ficewa.
Lambar Labari: 3484444 Ranar Watsawa : 2020/01/24
Dubban musulmin kasar Ethiopia sun yi xamga-zangar nuna adawa da kona masalatai da wasu ke yi.
Lambar Labari: 3484342 Ranar Watsawa : 2019/12/25
shugaban kasar Labanon, Michel Aoun, ya nada Hassan Diab, a matsayin sabon firaministan kasar, wanda zai kafa sabuwar gwamnati.
Lambar Labari: 3484333 Ranar Watsawa : 2019/12/19
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Sistani ya ce hakkin mutanen Iraki ne su yi jerin gwano na lumana domin bayyana korafinsu.
Lambar Labari: 3484234 Ranar Watsawa : 2019/11/08
Ga dukkanin alamu haifar da sabon rikici a Iraki sakamako ne na kasa cimma manufar kafa Daesh.
Lambar Labari: 3484209 Ranar Watsawa : 2019/10/31
Babbar jami’ar MDD a Iraki ta ce masu dauke da bindigogi a cikin zanga-zanga ne suke kashe mutane.
Lambar Labari: 3484200 Ranar Watsawa : 2019/10/28
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da mutanen Lebanon ke neman hakkokinsu sunan Muhammad Bin Salman ya bayyana a cikin gangamin.
Lambar Labari: 3484186 Ranar Watsawa : 2019/10/24
Bagaren kasa da kasa, dubban falastinawa sun gudanar ad gangami kamar yadda suka saba yia kowace a Gaza.
Lambar Labari: 3484119 Ranar Watsawa : 2019/10/04
Bangaren kasa da kasa, bangarori daban-daban na kasa da kasa sun maar da martani kan matakan murkushe masu bore a Masar.
Lambar Labari: 3484096 Ranar Watsawa : 2019/09/28
Bangaren kasa da kasa, an kame mutane sama da 650 a zanga-zanga r nuna kiyayya ga shugaban kasar.
Lambar Labari: 3484087 Ranar Watsawa : 2019/09/25
Al ummar kasa Masar na gudanar da jerin gwanon neman Sisi ya sauka daga shugabancin kasar.
Lambar Labari: 3484073 Ranar Watsawa : 2019/09/21
Kungiyar Amnesty ta bukaci a hukunta wadanda suke da hannu a kisan da aka yi masu zanga-zanga a Sudan.
Lambar Labari: 3484051 Ranar Watsawa : 2019/09/14
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro sun yi amfani da harsasan bindiga akan masu gudanar da jerin gwano na kira da a sai Sheikh Zakzakya Abuja.
Lambar Labari: 3483868 Ranar Watsawa : 2019/07/22
A yau Juma’ar karshe ta watan Ramadan ana gudanar jerin gwanon ranar Quds ta duniya a kasashen Iran da kuma Iraki da Syria da kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3483692 Ranar Watsawa : 2019/05/31