Sabbin abubuwan da ke faruwa a Gaza
Zanga-zangar dubun dubatan mutane daga Afirka ta Kudu, Amurka da New York na nuna goyon bayan Gaza, da gagarumin zanga-zanga r adawa da Netanyahu a Tel Aviv, da bayanin taron kasashen musulmi a Riyadh, na daga cikin abubuwan da ke faruwa a Gaza.
Lambar Labari: 3490135 Ranar Watsawa : 2023/11/12
Al'ummomin kasashen duniya daban-daban sun fara gudanar da zanga-zanga r nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu da ake zalunta tare da yin Allah wadai da laifukan Isra'ila.
Lambar Labari: 3490055 Ranar Watsawa : 2023/10/29
London (IQNA) Majalisar Falasdinu a Biritaniya da kungiyoyi masu goyon bayan Falasdinu sun yi kira da a gudanar da wani gagarumin zama a gaban hedikwatar gwamnatin kasar da ke Landan domin nuna adawa da shirun da aka yi game da kisan kiyashin da aka yi a asibitin Gaza.
Lambar Labari: 3490000 Ranar Watsawa : 2023/10/18
Tehran (IQNA) An shafe mako na biyu ana gudanar da zanga-zanga r adawa da lalata masallatai a babban birnin kasar Habasha tare da mutuwar mutane uku tare da kame wasu da dama.
Lambar Labari: 3489249 Ranar Watsawa : 2023/06/03
Dangane da wulakanta Alqur'ani;
Tehran (IQNA) Dangane da tozarta kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Denmark, ma'aikatar harkokin wajen Turkiyya ta gayyaci jakadan kasar tare da sanar da shi zanga-zanga r Ankara.
Lambar Labari: 3488899 Ranar Watsawa : 2023/04/01
Tehran (IQNA) Hukumar San Francisco Unified School District (SFUSD) ta ja baya kan matakin da ta dauka na rufe makarantu a ranakun bukukuwan Sallah da Idin Al-Adha, kuma hakan ya janyo martani mai zafi daga al'ummar musulmi, inda suke ganin wannan matakin a matsayin mika wuya ga wariyar launin fata.
Lambar Labari: 3488714 Ranar Watsawa : 2023/02/24
Tehran (IQNA) A yayin zanga-zanga r da aka gudanar a birnin Hodeida na kasar Yemen, an yi Allah wadai da wulakanta kur'ani mai tsarki a kasashen Sweden, Denmark da Netherlands.
Lambar Labari: 3488597 Ranar Watsawa : 2023/02/02
Tehran (IQNA) A yayin gudanar da gagarumin zanga-zanga a babban birnin kasar, al'ummar kasar Mali sun yi Allah wadai da fitar da wani faifan bidiyo na cin mutuncin kur'ani mai tsarki da musulmi a kasar tare da neman a hukunta masu aikata laifuka.
Lambar Labari: 3488124 Ranar Watsawa : 2022/11/05
Tehran (IQNA) Ana ci gaba da cin mutuncin kur'ani mai tsarki a kasar Indiya saboda rashin daukar matakan da gwamnati da 'yan sandan kasar suka dauka na magance wadannan ayyuka na bangaranci da tada hankali.
Lambar Labari: 3487500 Ranar Watsawa : 2022/07/03
Tehran (IQNA) Cibiyar Azhar ta yi Allah wadai da yunkurin kashe firaministan kasar Iraki tare da yin kira ga al'ummar Iraki da su tsaya tsayin daka su kiyaye hadin kan su.
Lambar Labari: 3486528 Ranar Watsawa : 2021/11/08
Tehran (IQNA) Dubban Falastinawa sun gudanar da zanga-zanga a sassa daban-daban an falastinu da ake yi taken zanga-zanga r tutar Falastinu.
Lambar Labari: 3486091 Ranar Watsawa : 2021/07/10
Tehran (IQNA) An gudanar da jerin gwano mafi girma a birnin Landan na kasar Burtaniya, domin nuna goyon baya ga al'ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485942 Ranar Watsawa : 2021/05/23
Tehran (IQNA) tun bayan juyin mulkin da sojoji suka jagoranta a kasar Myanmar, ana ci gaba da gudanar da zanga-zanga r kin amincewa da wannan juyin mulki.
Lambar Labari: 3485707 Ranar Watsawa : 2021/03/03
Tehran (IQNA) an tafka muhawara tsakanin shugaban kasar Amurka da kuma dan takarar shugabancin kasar karkashin inuwar jam’iyyar democrat.
Lambar Labari: 3485233 Ranar Watsawa : 2020/09/30
Tehran (IQNA) kungoyiyon Falastinawa na gudanar da jerin gwano a yau domin nuna rashin amincewarsu da shirin wasu gwamnatocin larabawa na kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485188 Ranar Watsawa : 2020/09/15
Tehran (IQNA) al'ummar kasar Pakistan sun gudanar ad jetin gwano a birane daban-daban an kasar domin yin Allawadai da zanen batunci kan ma'aiki (SAW_ da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi.
Lambar Labari: 3485168 Ranar Watsawa : 2020/09/09
Tehran (IQNA) Mujallar nan ta Faransa Charlie Hebdo, ta sake wallafa zanen batanci ga manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3485144 Ranar Watsawa : 2020/09/02
Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982 Ranar Watsawa : 2020/07/13
Tehran (IQNA) kabbara a yayin zanga-zanga adawa da wariya a kasar Amurka.
Lambar Labari: 3484965 Ranar Watsawa : 2020/07/08
Tehran (IQNA) al'ummar falastinu suna gudanar da gangamia yau domin nuna rashin amincewa da shirin Isra'ila na mamaye yammacin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3484942 Ranar Watsawa : 2020/07/01