Tehran (IQNA) Bayan kimanin watanni 18, wani kamfani na kasar Ingila a birnin Bradford ya yi nasarar kera wani murfin da ya dace da amfani da mata musulmi a cikin 'yan sanda.
Lambar Labari: 3488866 Ranar Watsawa : 2023/03/26
Sakon fadar Vatican kan lokacin watan Ramadan;
Tehran (IQNA) Ta hanyar buga saƙon watan Ramadan da Eid al-Fitr, hedkwatar tattaunawa tsakanin addinai ta Vatican ta nemi Kiristoci da Musulmi a faɗin duniya da su haɗa kai don samar da zaman lafiya da jituwa tare da adawa da al'adun ƙiyayya.
Lambar Labari: 3488864 Ranar Watsawa : 2023/03/25
Teharan (IQNA) Musulmi a birnin Nairobi, babban birnin kasar Kenya, sun kaddamar da wani shiri na taimakon mabukata tare da raba kayan abinci ga mabukata.
Lambar Labari: 3488862 Ranar Watsawa : 2023/03/25
Tehran (IQNA) Dalibai a jami'ar Wisconsin da ke kasar Amurka na yin taruwa a cikin wadannan kwanaki domin murnar ganin watan azumin Ramadan.
Lambar Labari: 3488857 Ranar Watsawa : 2023/03/24
Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Brighton ta kasar Ingila ta gayyaci musulmai da su halarci bukin buda baki a filin wasa na kungiyar a mako mai zuwa.
Lambar Labari: 3488848 Ranar Watsawa : 2023/03/22
Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan Biritaniya ta sanar da neman mutumin da ya kai wa wani mai ibada hari a Birmingham, wanda ya yi sanadiyyar kona tufafinsa.
Lambar Labari: 3488846 Ranar Watsawa : 2023/03/21
Tehran (IQNA) Yayin da watan Ramadan ke gabatowa, musulman kasar Canada suma suna shirye-shiryen gudanar da ayyukan wannan wata. Musulman birnin Montreal ma sun yi maraba da wannan wata mai alfarma ta hanyar kafa kasuwar bajekoli ta Ramadan.
Lambar Labari: 3488845 Ranar Watsawa : 2023/03/21
Tehran (IQNA) Hotunan Sadio Mane dan kasar Senegal na kungiyar Bayern Munich, yana karatun kur'ani ya samu karbuwa daga wajen musulmi masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488838 Ranar Watsawa : 2023/03/20
Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta sanar da cewa za ta gudanar da bukin buda baki ga jama'a a filin wasanta na wannan watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488824 Ranar Watsawa : 2023/03/17
Tehran (IQNA) Kwanaki kadan gabanin fara azumin watan Ramadan daya daga cikin shugabannin na hannun daman Faransa ya soki yadda ake samar da kayayyakin halal a shagunan kasar tare da bayyana hakan a matsayin wani yunkuri na musuluntar da kasar Faransa.
Lambar Labari: 3488823 Ranar Watsawa : 2023/03/17
Tehran (IQNA) A yayin cika shekaru hudu da harin ta'addancin da aka kai a wasu masallatai biyu a birnin Christchurch na kasar New Zealand, musulmi da jami'an kasar sun jaddada wajibcin yaki da tsatsauran ra'ayi da kyamar Musulunci.
Lambar Labari: 3488817 Ranar Watsawa : 2023/03/16
Tehran (IQNA) Firaministan Malaysia ya kare dala miliyan 2.2 da aka ware domin buga tafsirin kur'ani da nufin yaki da kyamar Musulunci.
Lambar Labari: 3488740 Ranar Watsawa : 2023/03/02
Tehran (IQNA) A karon farko an nada wani musulmi farar hula a kwamitin sa ido na 'yan sandan New York.
Lambar Labari: 3488734 Ranar Watsawa : 2023/02/28
Tehran (IQNA) Musuluntar da wani fitaccen Fasto Ba'amurke ya yi, ya yi tasiri sosai a cikin mabiya addinin Kirista da na Musulunci.
Lambar Labari: 3488732 Ranar Watsawa : 2023/02/28
Tehran (IQNA) A yayin da aka gano gawarwakin wasu Musulman kasar biyu a jihar Haryana, jama'a sun nuna fushinsu ga gwamnatin Indiya saboda nuna halin ko in kula da kai hare-hare kan musulmi tsiraru na kasar.
Lambar Labari: 3488685 Ranar Watsawa : 2023/02/19
Tehran (IQNA) A ranar 5 ga watan Maris ne za a gudanar da taron tattaunawa na addini tsakanin Musulunci da Kiristanci, a karkashin inuwar hukumar kula da al'adu ta Iran a kasar Zimbabwe, a jami'ar "Turai" da ke birnin Harare.
Lambar Labari: 3488683 Ranar Watsawa : 2023/02/19
Farfesan na Jami’ar Zariya a hirarsa da IQNA:
Tehran (IQNA) Farfesa na Jami'ar Najeriya ya ce: Juyin juya halin Musulunci na Iran ya yi tasiri matuka a kan al'ummar Najeriya da kungiyoyin addini na kasar tare da farfado da matsayinsu na addini.
Lambar Labari: 3488664 Ranar Watsawa : 2023/02/15
Surorin Alqur'ani (60)
A kodayaushe makiya addini suna neman ruguza addini da masu addini; Wani lokaci sukan yi amfani da yaki da karfi da zalunci, wani lokacin kuma su mika hannun abota da kokarin bata muminai ta wannan hanyar.
Lambar Labari: 3488612 Ranar Watsawa : 2023/02/05
A kasar Amurka:
Tehran (IQNA) A watan Fabrairu, wanda ake wa lakabi da "Watan Tarihin Bakar Fata", kungiyoyin Musulunci na Amurka sun shirya shirye-shirye da dama don fadakar da su game da wariyar launin fata da kyamar Musulunci a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488611 Ranar Watsawa : 2023/02/05
Surorin Kur’ani (59)
Bayan hijirar da musulmi suka yi zuwa birnin Madina a zamanin Manzon Allah (S.A.W) gungun yahudawan da suka rayu a wannan gari sun kulla kawance da musulmi domin taimakon juna a lokacin yakin. Yahudawa sun karya yarjejeniyar, suka shiga cikin makiya musulmi , wanda ya sa aka kori Yahudawa daga wannan kasa.
Lambar Labari: 3488576 Ranar Watsawa : 2023/01/29