iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta fitar da sanarwa a yayin da take yin Allah wadai da wulakanta masallatai da wuraren ibada, tare da daukar gobarar da ta tashi a wani masallaci da ke wajen birnin Paris a matsayin wani babban laifi ga masu tsarki.
Lambar Labari: 3487810    Ranar Watsawa : 2022/09/06

Tehran (IQNA) Masallatai da dama a fadin kasar Birtaniya za su bude kofofinsu ga wadanda ba musulmi ba a mako mai zuwa, yayin da suke gudanar da shirye-shirye daban-daban na gabatar da su ga addinin musulunci.
Lambar Labari: 3487790    Ranar Watsawa : 2022/09/02

Babban Mufti na Serbia:
Tehran (IQNA) Babban Mufti na Hukumar Ruhani ta Musulman Sabiya ya jaddada cewa, babu rashin fahimta, gaba da gaba tsakanin bangarori daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3487788    Ranar Watsawa : 2022/09/02

Bayanin Tafsisri Da Malaman Tafsiri   (2)
Babban tafsirin al’ummar musulmi na uku shi ne tafsirin “Mughatal bin Sulaiman” babban malami kuma malamin tafsiri wanda ya rayu a babban Khurasan, kuma aikinsa shi ne mafi dadewar tafsirin Alkur’ani da ya zo mana.
Lambar Labari: 3487779    Ranar Watsawa : 2022/08/31

Tehran (IQNA) Wata kotu a Indiya ta saki wani dan majalisa kuma jigo a jam'iyyar Bharatiya Janata Party (BJP) mai mulki, bayan da 'yan sanda suka kama shi kan kalaman batanci ga Musulunci da Annabi Muhammad (SAW).
Lambar Labari: 3487738    Ranar Watsawa : 2022/08/24

Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran Falasdinu sun bayar da rahoton cewa Jeni Adham Naim Ashour, 'yar Falasdinawa 'yar shekara 13 daga zirin Gaza ta samu nasarar haddace kur'ani baki daya cikin wata guda.
Lambar Labari: 3487700    Ranar Watsawa : 2022/08/17

Tehran (IQNA) A wata sanarwar da kungiyar kwallon kafa ta Blackburn Rovers ta yiwa magoya bayanta musulmi albishir cewa za su iya amfani da dakin sallah na filin wasa wajen gabatar da addu’o’i a lokacin wasan da kungiyar zata buga da wannan kungiya.
Lambar Labari: 3487665    Ranar Watsawa : 2022/08/10

Kungiyar Al-Azhar don yaki da tsattsauran ra'ayi:
Kungiyar Al-Azhar da ke sa ido kan yaki da tsattsauran ra'ayi, yayin da take maraba da sakin 'yar jaridar Musulman Indiya, ta bayyana raguwar rikice-rikicen addini a Indiya da ya dogara da yaki da kyamar musulmi .
Lambar Labari: 3487621    Ranar Watsawa : 2022/08/01

Tehran (IQNA) Matsayin Hollywood na haifar da kyamar Islama yana buƙatar bincike mai zurfi tare da nuna hanyoyin da hukumomin leƙen asirin Amurka ke amfani da su wajen sarrafa ra'ayoyin jama'a da yin tasiri a kansu.
Lambar Labari: 3487592    Ranar Watsawa : 2022/07/25

tEHRAN (iqna) kungiyar gwagwarmaya  ta Hamas ta bayyana duk wani mataki na daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawa  a matsayin hadari ga al'ummar Larabawa da Musulmi
Lambar Labari: 3487591    Ranar Watsawa : 2022/07/25

Tehran (IQNA) An gudanar da taron ilimin kur'ani mai tsarki da kuma ganawa da mahajjata daga kasashe irinsu Tanzania, Nigeria, Kashmir, Pakistan, India da Turkiyya.
Lambar Labari: 3487558    Ranar Watsawa : 2022/07/17

Tehran (IQNA) A shekara ta biyu a jere, kulob din "Blackburn Rovers" na kasar Ingila ya gayyaci Musulmai don gudanar da Sallar Eid al-Adha a filin wasan kulob din.
Lambar Labari: 3487505    Ranar Watsawa : 2022/07/04

Tehran (IQNA) An gudanar da bukin musulmi mafi girma a Arewacin Amurka a birnin Ontario na kasar Canada tare da shirye-shiryen al'adu da fasaha.
Lambar Labari: 3487479    Ranar Watsawa : 2022/06/28

Tehran (IQNA) Babban kwamitin birnin Quds, ta hanyar gabatar da takardar "Dozdar" da wasu da dama daga cikin takardu na zamanin daular Usmaniyya, ya sake jaddada cikakken yanayin Musulunci na masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3487401    Ranar Watsawa : 2022/06/10

Tehran (IQNA) – Masallacin Massalikul Jinaan (hanyoyin aljanna) wurin ibada ne na musulmi a Dhakar, babban birnin kasar Senegal.
Lambar Labari: 3487400    Ranar Watsawa : 2022/06/09

Tehran (IQNA) Muftin birnin Kudus ya yi gargadi kan shiru da duniya ta yi wajen fuskantar tsatsauran ra'ayi da wuce gona da iri da sojojin yahudawan sahyoniya suke yi kan Falasdinawa da matsugunansu.
Lambar Labari: 3487397    Ranar Watsawa : 2022/06/09

Tehran (IQNA) Jami'ai a birnin Washington na Amurka sun zartas da wani kudiri na goyon bayan sanya hijabi da 'yancin gudanar da addini.
Lambar Labari: 3487379    Ranar Watsawa : 2022/06/04

Tehran (IQNA) Yahudawan sahyoniya sun yi ta tururuwa daga yammacin Kudus daga titin Jaffa a Hebron zuwa yankin Bab al-Amud.
Lambar Labari: 3487357    Ranar Watsawa : 2022/05/29

Tehran (IQNA) Amfani da kalmar “Insha Allahu” ya zama ruwan dare a tsakanin musulmi , Muminai ba su yin komai ba tare da ambaton Allah ba, kuma sun yi imanin cewa idan ba su ce “Insha Allahu” kafin yin haka ba, ba za su yi aikinsu yadda ya kamata ba.
Lambar Labari: 3487259    Ranar Watsawa : 2022/05/07

Tehran (IQNA) 'Yan sandan Malmo a kudancin Sweden sun sanar da cewa wasu da ba a san ko su waye ba sun lalata wasu kaburburan musulmi a wata makabarta a birnin.
Lambar Labari: 3487252    Ranar Watsawa : 2022/05/04