Bangaren kasa da kasa, bayan zaben najat Daryush musulma ta farko a majalisar dokokin Catalonia addin musulmi a majalisa ya kai mutum uku.
Lambar Labari: 3482244 Ranar Watsawa : 2017/12/28
Wata Musulma A Spain:
Bangaren kasa da kasa, Bishri Ibrahimi wata musulma ce da ke zaune a yankin Catalonia a cikin kasar Spain wadda ta bayyana cewa ba za ta iya samun gidan haya cikin cikin sauki ba saboda musulma ce.
Lambar Labari: 3481202 Ranar Watsawa : 2017/02/05