IQNA - Shahararren mawakin duniya na duniyar Islama, Sami Yusuf, ya bayar da gudummawar wani bangare na kudaden da aka samu a cikin shirin domin taimakawa al'ummar Gaza bayan ya gabatar da wakokinsa na sabon album dinsa a dandalin shagali na Istanbul.
Lambar Labari: 3493778 Ranar Watsawa : 2025/08/27
Tehran (IQNA) Cibiyar Nazarin Kudi ta Musulunci ta Najeriya (IIFP) za ta gudanar da wani taron mai da hankali kan Islamic FinTech.
Lambar Labari: 3488335 Ranar Watsawa : 2022/12/14
Tehran (IQNA) Dare na uku na gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 62 da aka gudanar a kasar Malaysia, an samu halartar mahalarta gasar 8 daga kasar Iran.
Lambar Labari: 3488049 Ranar Watsawa : 2022/10/22