iqna

IQNA

bukaci
IQNA - Kotun kolin kasar Saudiyya ta bukaci daukacin ‘yan kasar da su gabatar da sakamakon dubar ga kotun gunduma mafi kusa a gobe Lahadi 10 ga watan Maris, domin ganin watan Ramadan, ko dai da ido ko kuma da kayan aikin falaki.
Lambar Labari: 3490773    Ranar Watsawa : 2024/03/09

A cikin wata sanarwa da ya fitar, shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a Gaza domin kawo karshen wahalhalu da kashe-kashen da ake yi wa al'ummar Palastinu.
Lambar Labari: 3490252    Ranar Watsawa : 2023/12/04

Tehran (IQNA) Mai shigar da kara na yaki da ta'addanci a kasar Faransa ya bukaci a yi shari'ar wasu kungiyoyin da ake zargi da shirya ayyukan ta'addanci kan musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3489250    Ranar Watsawa : 2023/06/03

Fasahar Tilawar Kur’ani  (28)
Farfesa Mohammad Sediq Menshawi ya kasance na musamman a cikin masu karatun zamanin Zinare na Masar. Manshawi ya kasance daya daga cikin manya-manyan malamai na duniyar Musulunci, kuma ya kirkiro salo iri-iri na karatun kur'ani. Kyakyawar muryarsa da zazzafan lafazi da ingancin lafuzzansa sun sanya mai saurare ya fahimci ma'anar ayoyin Alkur'ani daidai.
Lambar Labari: 3488695    Ranar Watsawa : 2023/02/21

Tehran (IQNA) Rundunar ‘yan sandan kasar Sweden ta sanar a jiya, 27 ga watan Fabrairu cewa: Ba a ba da izini ga wanda ya nemi ya kona kur’ani a gaban ginin ofishin jakadancin Iraqi da ke Stockholm ba.
Lambar Labari: 3488677    Ranar Watsawa : 2023/02/17

Tehran (IQNA) Imam Hussain (a.s.) Cibiyar Musulunci ta a birnin Edmonton na kasar Canada na gudanar da bukukuwan tunawa da zagayowar ranar haihuwar Sayyida Zahra (a.s) da kuma ranar iyaye mata a wannan cibiya.
Lambar Labari: 3488484    Ranar Watsawa : 2023/01/11

Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta bukaci;
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi Hossein Ebrahim Taha, ya bukaci hadin kan malamai da hukumomin addini na duniya kan matakin da kungiyar Taliban ta dauka na hana 'ya'ya mata ilimi.
Lambar Labari: 3488422    Ranar Watsawa : 2022/12/30

Tehran (IQNA) A yau ne Paparoma Francis shugaban mabiya darikar Katolika na duniya ya isa Bahrain a ranar 12 ga watan Nuwamba domin halartar taron "Bahrain for Dialogue".
Lambar Labari: 3488118    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Mabiya mazhabar Ahlul bait a Jamhuriyar Nijar sun halarci zaman makokin Ashura na Imam Hosseini duk da ruwan sama.
Lambar Labari: 3487661    Ranar Watsawa : 2022/08/09

Tehran (QNA) A wani jawabi da ya yi, Paparoma Francis ya nemi afuwar 'yan kasar Canada bisa laifukan da aka aikata a makarantun kwana na Katolika na kasar.
Lambar Labari: 3487595    Ranar Watsawa : 2022/07/26

Tehran (IQNA) Bayan gargadin da gwamnatin Ghana ta yi na yiwuwar kai hare-haren ta'addanci, an sake sanya matakan tsaro a masallatai bisa umarnin shugaban musulmin kasar, Malam Othman Nuhu Sharubutu..
Lambar Labari: 3487340    Ranar Watsawa : 2022/05/25

Tehran (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen Pakistan ta yi Allah wadai da cin zarafin mata musulmi da ake yi a kasar Indiya, inda wasu masu kyamar musulmi suke sanya fitattun mata musulmi na a matsayin gwanjo na sayarwa ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3486786    Ranar Watsawa : 2022/01/06

Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi ta OIC za ta gudanar da zaman taro domin duba halin da ake ciki a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486626    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) a yau ne aka cika shekaru ashirin da kai harin 11 ga watan satumba a kasar Amurka
Lambar Labari: 3486297    Ranar Watsawa : 2021/09/11

Firayi ministan Sudan ya sanar da cewa za a kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan kisan masu zanga-zanga.
Lambar Labari: 3484079    Ranar Watsawa : 2019/09/23

Bangaren kasa da kasa, shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin mulsunci Ayatollah Mohsen Araki ya zanta da Sheikh Zakzaky ta wayar tarho.
Lambar Labari: 3483951    Ranar Watsawa : 2019/08/15

Bangaren kasa da kasa, A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar a jiya ya bukaci da agudanar da binciken gaggawa kan harin Saudiyyah a gundumar Sa’ada da ke Yaman.
Lambar Labari: 3482884    Ranar Watsawa : 2018/08/11

Bangaren kasa da kasa, kotun daukaka kara ta tarayya a kasar Amurka ta hana maido da dokar nan da Trump ya kafa ta hana baki shiga cikin kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481222    Ranar Watsawa : 2017/02/11