iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, bangarorin Palastinawa da ke tattaunawa da ba ta kai tsaye ba tare da bangaren Isra’ila a birnin Alkahira na kasar Masar sun cimma matsaya kan sabunta yarjejeniyar dakatar da bude wuta har tsawon sa’oi 24.
Lambar Labari: 1441110    Ranar Watsawa : 2014/08/19

Bangaren kasa da kasa, za a girmama makaranta da mahardata kur'ani main a kasar a ranar idin karamar salla mai zuwa da nufin kara karfafa gwiwarsu wajen ci gaba da bayar da kwazo.
Lambar Labari: 1432780    Ranar Watsawa : 2014/07/23

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan Masar sun dakatar da wani malamin addinin musulunci kuma makarancin kur’ani kuma kakakin gamayyar makarnata da mahardata akasar, saboda ya bayar da labara dangane da yadda wasu makaranta suka yi karatu da salon kiran sallah na mabiya tafarkin iyala gidan manzo.
Lambar Labari: 1422187    Ranar Watsawa : 2014/06/24

Bangaren kasa da kasa, mahukunta a kasar asar sun kori wasu masu rajin kare hakkin bil adama da suke kokarin shiga yankin Zrin Gaza da nufin kai goyon bayansu ga al'ummar yankin da suke fuskantar zalunci da killacewa daga haramtacciyar kasar Isra;ila.
Lambar Labari: 1385549    Ranar Watsawa : 2014/03/10