IQNA

Sama da kafafen yada labarai 600 ne ke halartar tarukan Muharram a Karbala

Sama da kafafen yada labarai 600 ne ke halartar tarukan Muharram a Karbala

IQNA - Shugaban kungiyar ‘yan jarida ta Karbala reshen Mo’alla ya bayyana cewa: Yawan kafafen yada labarai da suka halarci taron na Muharram a Karbala ya zarce 600 tun daga lokacin da aka kafa tutar Imam Husaini (AS) har zuwa ranar Ashura.
07:45 , 2025 Jul 07
An Gudanar Da Makokin Ashura A Gaban Ayatullah Khamenei

An Gudanar Da Makokin Ashura A Gaban Ayatullah Khamenei

IQNA – A jajibirin ranar Ashura ne aka gudanar da zaman makoki a gidan Imam Khumaini Hussainiya da ke birnin Tehran a ranar 5 ga watan Yulin 2025, wanda ya samu halartar jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei da kuma taron jama'a daga bangarori daban-daban na rayuwa.
21:14 , 2025 Jul 06
Gwarzon dan tseren duniya Fred Kerley ya Musulunta

Gwarzon dan tseren duniya Fred Kerley ya Musulunta

IQNA – Tauraron dan wasan guje-guje da tsalle-tsalle na Amurka Fred Kerley ya sanar da Musulunta, inda ya bayyana hakan a wani faifan bidiyo da aka wallafa a shafin Instagram.
21:07 , 2025 Jul 06
Karbala tana da matsayi na musamman a cikin zuciyar kowa: Wakilin Majalisar Dinkin Duniya

Karbala tana da matsayi na musamman a cikin zuciyar kowa: Wakilin Majalisar Dinkin Duniya

IQNA – Wakilin babban magatakardar MDD ya ce birnin Karbala mai tsarki na kasar Iraki yana da matsayi na musamman a zuciyar kowa.
20:56 , 2025 Jul 06
An Gudanar Da Makoki A Jajibar Ashura a Karbala

An Gudanar Da Makoki A Jajibar Ashura a Karbala

IQNA – Dubban daruruwan mutane ne suka hallara a birnin Karbala na kasar Iraki a jajibirin ranar Ashura domin tunawa da shahadar Imam Husaini (AS), a daya daga cikin manya-manyan bukukuwan addini na kalandar Musulunci.
20:47 , 2025 Jul 06
Matsayin Imam Husaini (AS) da Shahidan Karbala bisa Ayoyin Alqur'ani

Matsayin Imam Husaini (AS) da Shahidan Karbala bisa Ayoyin Alqur'ani

IQNA - Malamin makarantar Qum a wajen bukin farfaɗo da daren Ashura ya yi ishara da wasu daga cikin halayen sahabban Imam Husaini (AS) da kuma waɗanda suke kan wannan tafarki, inda ya bayyana waɗannan siffofi ta hanyar kawo ayoyin kur’ani mai girma.
20:37 , 2025 Jul 06
Masanin Musulunci dan kasar Sweden: Sakon Tashin Imam Husaini (AS) shi ne na Duniya baki daya

Masanin Musulunci dan kasar Sweden: Sakon Tashin Imam Husaini (AS) shi ne na Duniya baki daya

IQNA - Wani malamin addinin Islama na kasar Sweden ya ce dangane da yunkurin Imam Husaini (AS): Mabiya dukkanin addinai da mazhabobi suna kaunar wannan Imam mai shahada, kuma sakon yunkurinsa bai takaita ga wani addini ko kungiya ba.
22:59 , 2025 Jul 05
Hudubar Juma'a a Masallacin Harami da aka fassara zuwa harsuna 35

Hudubar Juma'a a Masallacin Harami da aka fassara zuwa harsuna 35

IQNA - A karon farko an tarjama hudubar juma'a ta wannan makon a babban masallacin juma'a zuwa harsuna 35.
22:45 , 2025 Jul 05
An Shirya Hubbaren Karbala Don Tattakin Makoki na Tuwairaj

An Shirya Hubbaren Karbala Don Tattakin Makoki na Tuwairaj

IQNA - Sashen kula da injina na Atsan (ma'ajin) na hubbaren Imam Husaini (AS) sun sanar da kammala shirye-shirye a dukkan kofofin shiga haramin domin maraba da jerin gwanon makokin da ke halartar ibadar Tuwairaj.
22:32 , 2025 Jul 05
Sheikh Naeem Qassem: Maza da mata suna da alhakin yakar gaskiya da karya

Sheikh Naeem Qassem: Maza da mata suna da alhakin yakar gaskiya da karya

IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jaddada cewa: Imam Husaini (AS) ya aiwatar da tafarkin girmamawa da gaskiya da ikhlasi tare da isar da ita gare mu ta yadda za mu fahimci cewa maza da mata suna da alhakin yakin gaskiya da karya.
22:28 , 2025 Jul 05
Tasuwa; Bayyanar basira da aminci a jajibirin Ashura

Tasuwa; Bayyanar basira da aminci a jajibirin Ashura

IQNA - Ko da yake waki'ar Tasu'a lamari ne na tarihi, amma ayyuka da halayen jaruman sa su ne ma'auni na haƙiƙa da kuma tawili a aikace na ainihin ma'anonin kur'ani mai girma. Tasu'a ta kasance wurin da aka yi karo da ra'ayoyin duniya biyu da suka samo asali daga ayoyin Ubangiji.
22:15 , 2025 Jul 05
Kungiyar Malaman Musulunci ta Duniya ta yi Allah wadai da zaluncin da ake yi wa Musulman Indiya

Kungiyar Malaman Musulunci ta Duniya ta yi Allah wadai da zaluncin da ake yi wa Musulman Indiya

IQNA - Kungiyar Malaman Musulman Duniya a yayin da take bayyana goyon bayanta ga Musulman Indiya, ta yi Allah-wadai da zalunci da kwace musu kayan abinci da ake yi a kasar.
23:09 , 2025 Jul 04
Tawagar Abbas Brigade Wajen Samar Da Tsaron Bikin Ashura na Imam Husaini

Tawagar Abbas Brigade Wajen Samar Da Tsaron Bikin Ashura na Imam Husaini

IQNA - "Meitham Al-Zaidi" Kwamandan Birgediya Abbas ya sanar da cewa, sojojin birgediya 1,000 tare da masu aikin sa kai za su shiga aikin samar da tsaro a bikin Ashura na Imam Husaini.
22:58 , 2025 Jul 04
Kaddamar da na'urorin sanyaya wuri na zamani a cikin hubbaren Imam Husaini (AS)

Kaddamar da na'urorin sanyaya wuri na zamani a cikin hubbaren Imam Husaini (AS)

IQNA - Bangaren sanyaya da ke da alaka da sashen ayyukan fasaha da injiniya na hubbaren Imam Husaini (AS) ya sanar da aiwatar da wani shiri na musamman na samar da lafiya da dadi da kuma dacewa da jin dadin masu ziyara a lokutan juyayin watan Muharram.
22:50 , 2025 Jul 04
Me Alqur'ani Ya Fada Akan Zaluntar Imam Husaini

Me Alqur'ani Ya Fada Akan Zaluntar Imam Husaini

IQNA – Zaluncin da Imam Husaini (AS) ya fuskanta a fili yake kuma yana da zurfi ta yadda za a iya daukarsa a matsayin bayyanar wasu ayoyin kur’ani mai girma.
22:41 , 2025 Jul 04
8