IQNA

23:46 - May 04, 2018
Lambar Labari: 3482630
Bangaren kasa da kasa, wasu amsu sanya ido na kungiyar OIC sun isa wasu sansanonin 'yan gudun hijira na Rohingya.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Ahmad Mahmud Ali ministan harkokin wajen bangaladesh ya bayyana cewa, tawagar wakilan kasashen musulmia  kungiyar OIC sun isa kasar Bangaladessh domin yanayin da 'yan gudun hijira na Rohingya auske ciki.

Daga cikin 'yan tawagar kuma akwai ministan harkokin wajen kasar Canada wanda shi ma ya zo domin gane ma idanunsa abin da yake faruwa da su.

A bangare guda kuma jami'an 'yan sanda na India sun kame wasu 'yan gudun hijira 4 na Rihingya bisa hujjar cewa sun shiga kasar ab bisa kaida ba.

3711279

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: