IQNA

Manzon (SAW) ya ce; "Musulmi 'yan uwan juna ne, wani ba ya da fifiko a kan wani sai da tsoron Allah." kanzul Ummal, mujalladi na 1, shafi na 149. Nahjul Fusaha, hadisi na 3112