IQNA

20:25 - January 19, 2020
Lambar Labari: 3484430
Bangaren kasa da kasa, An gudanar da taron tunawa da Kasim Sulaimani a kasar Afrika ta kudu.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, a jiya an gudanar da taron tunawa da janar Kasim Sulaimni a birnin Ludium na kasar Afrika ta kudu, wanda wasu daga cikin musulmin kasar suka halata.

Daga cikin wadanda suka halarci wurin akwai Muhammad Faraji jakadan kasar Iran a kasar Afrika ta kudu da kuma jakadun kasashen Lebanon da kuma Syria.

A taron an tuna da muhimman abubuwan da yayi na gudunmuwa wajen kare martabar addini, musamman wajen yaki da ‘yan ta’adda masu bata sunan addinin musuluncia  idon duniya, wanda sakamakon hakan ne Amurka ta kashe shi tare da mataimakin shugaban rundunar sojin sa kai ta al’ummar Iraki Abu Mahdi Almuhanddis.

 

 

https://iqna.ir/fa/news/3872585

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: