IQNA

23:51 - February 03, 2020
Lambar Labari: 3484479
Cibiyar Darul ur’an dake kasar Jamus ta saka karatun gasar kur’ani na Isra a cikin shafukanta na zumunta.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, cibiyar darul kur’an na da shafukan yada zumunta da take saka abubuwa ad suka danganci addini.

Wannan cibiya ta saka karatun kur’ani na Amir Hussain Bagheri wani matashi dan kasar Iran da yake karatun kur’ani da irin salon Karin harshe irin na marigayi Abdulbasit Abdulsamad.

Amir Hussain Bagheri ya yi karatun nasa ne a gasar kur’ani mai tsarki ta Isra da aka gudanar wadda tashar kur’ani ta hukumar radiyo da talabijin ta Iran ta dauki nauyin gudanarwa.

 

https://iqna.ir/fa/news/3876127

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Jamus ، cibiyar ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: