Tehran (IQNA) Akwai hadisai da dama a kan ladubban azumi 12 daga cikinsu mun karanta a cikin littafin "Kanz al-Maram fi Amal Shahr al-Siyam".
Lambar Labari: 3487152 Ranar Watsawa : 2022/04/11
Tehran (IQNA) an dakatar da wasan kwallon kafa da aka buga a jiya tsakanin Leicester City da kuma Crystal Palace a Buratniya domin dan wasa musulmi ya samu damar yin buda baki.
Lambar Labari: 3485853 Ranar Watsawa : 2021/04/27
Tehran (IQNA) sakamakon karuwar cutar korona a kasar Jamus Italiya da Faransa, musulmi suna azumi a karkashin dokar zaman gida.
Lambar Labari: 3485845 Ranar Watsawa : 2021/04/25
Tehran (IQNA) a kowace shekara musulmia kasar hadaddiyar daular larabawa suna gudanar da al’adu daban-daban a wannan wata.
Lambar Labari: 3484815 Ranar Watsawa : 2020/05/19
Tehran (IQNA) Yanyin yadda musulmi suke gudanar da azumi a shekarar bana ya sha bamban da sauran shekaru saboda Corona.
Lambar Labari: 3484786 Ranar Watsawa : 2020/05/11
Tehran (IQNA) Yanayin watan Ramadan mai alfarma a tsakanin musulmin India.
Lambar Labari: 3484779 Ranar Watsawa : 2020/05/09
Tehran (IQNA) a daodai lokacin da aka fara udanar da azumi n watana Ramadan al’ummar birnin Khartum na Sudan sun yi fatali da dokar zama gida.
Lambar Labari: 3484746 Ranar Watsawa : 2020/04/26
Tehran (IQNA) shugaba Rauhani na Iran ya aike da sakon taya murnar shiga watan Ramadan mai alfarma zuwa takwarorinsa na kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3484740 Ranar Watsawa : 2020/04/24
Tehran (IQNA) ma'aikatar kla da harkokin addinai a masar at yi bayani kan yadda za a bayar da zatul fitr a bana.
Lambar Labari: 3484732 Ranar Watsawa : 2020/04/21
Tehran (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta sanar da cewa, yaduwar cutar corona ba zai hana daukar azumi ba.
Lambar Labari: 3484716 Ranar Watsawa : 2020/04/16
Tehran (IQNA) babban malami mai bayar da fatawa na kasar Tunisia ya bayyana cewa, batun azumi a cikin corona na bukatar mahangar likitoci kan tasirin hakan ga lafiyar jama’a.
Lambar Labari: 3484713 Ranar Watsawa : 2020/04/15
Bangaren kasa da kasa, hukumar Hizba mau kula da hakokin addini a jihar Kano ta kafa dokar hana cin a bainar jama'a a cikin fadin jihar Kano.
Lambar Labari: 3483669 Ranar Watsawa : 2019/05/24
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar china ta lakafa kamarori a yankin da musulmi suke da zama domin sanya ido a kansu da kuma harkokinsu.
Lambar Labari: 3483393 Ranar Watsawa : 2019/02/21
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslucni tare da mabiya addinin kirista a kasar sukan ci abincin buda baki tare domin kara dankon dankantaka a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3481638 Ranar Watsawa : 2017/06/24
Bangaren kasa da kasa, a lokacin azumi n watan ramaan mai alfarma musulmin kasar Togo suna gudanar da harkokinsu na addini fiye da sauran watanni da ban a Ramadan ba.
Lambar Labari: 3481606 Ranar Watsawa : 2017/06/13
Bangaren kasa da kasa, a ranar Asabar mai zuwa ce a ke sa ran za a dauki azumi n watan Ramadan a mafi yawan kasashen musulmi na duniya
Lambar Labari: 3481549 Ranar Watsawa : 2017/05/25
Bangaren kasa da kasa, bisa la’akari da karatowar watan azumi tsanyar koyar da ilmomin muslunci ta jami’ar Landan za ta shirya wani shiri kan fahimtar ma’anonin kur’ani.
Lambar Labari: 3481254 Ranar Watsawa : 2017/02/23