Tehran (IQNA) Allah ya yi wa sheikh Khamis Jabir Saqar babban malamin kur'ani a kasar Masar rasuwa.
Lambar Labari: 3486159 Ranar Watsawa : 2021/08/01
Tehran (IQNA) wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun banka wa wani masallacin musulmi wuta a kasar Faransa.
Lambar Labari: 3485795 Ranar Watsawa : 2021/04/10
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi da kuma cibiyar Azhar sun yi maraba da matakin da kotun ICC ta dauka na yin bincike kan laifukan yakin Isra'ila.
Lambar Labari: 3485631 Ranar Watsawa : 2021/02/08
Tehtan (IQNA) wasu wadanda ba a san ko su wane na ba sun kunna wuta a cikin asibitocin tafi da gidanka ta Hashd Sha’abi a Najaf.
Lambar Labari: 3485275 Ranar Watsawa : 2020/10/14
Tehran (IQNA) An saki mutanen da suke aiki a wata cibiyar musulunci a birnin Nairobi na kasar Kenya bayan sace sun a tsawon kwanaki.
Lambar Labari: 3485125 Ranar Watsawa : 2020/08/27
Tehran – (IQNA) sakamakon wani bayani da aka samu kan yiwuwar dana bam a masallacin Fateh a kasar Jamus, an killace massalacin.
Lambar Labari: 3484562 Ranar Watsawa : 2020/02/26
Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin ilimi a Saudiyya na shirin samar da bangaren bincike kan ilmomin kur’ani a wasu jami’oin kasar.
Lambar Labari: 3483920 Ranar Watsawa : 2019/08/06
A daren jiya jami'an sahayuniyya sun bindige wani matashin Bapalastine a gabashin zirin Gaza
Lambar Labari: 3483488 Ranar Watsawa : 2019/03/24
Bangaren kasa da kasa, dakin karatu na birnin Walata a kasar Mauritania yana da tafsiran kur’ani mai tsarki guda 2500 da aka rubuta da hannu tun daruruwan shekaru.
Lambar Labari: 3483288 Ranar Watsawa : 2019/01/06
Bangaren kasa da kasa, an bude wata cibiyar bincike ta mata kan msulunci a birnin Nabraska na jahar Omaha da ke kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482428 Ranar Watsawa : 2018/02/25
Bangaren kasa da kasa, Farfesa Rahmatulah Jian Mbang shugabar jami’ar Tais a birnin Dakar na Senegal ta karbi kyautar kur’ani daga karamin jakadan Iran.
Lambar Labari: 3482345 Ranar Watsawa : 2018/01/29
Bangaren kasa da kasa, Said Bukhait Mubarak wani masani ne mai bincike kan kur’ani mai tsarki, wanda ya fara gudanar da wani sabon bincike kan harshen kur’ani.
Lambar Labari: 3482336 Ranar Watsawa : 2018/01/26
Bangaren kasa da kasa, malama Cilindio Jengovanise daya ce daga cikin malaman da suke koyar da addinai musamman muslunci a jami’ar Zimbabwe.
Lambar Labari: 3481802 Ranar Watsawa : 2017/08/16
Bangaren kasa da kasa, wasu masu kyamar addinin muslunci sun kai hari kan wani masallaci a birnin Colorado inda suka karya tagogin masallacin.
Lambar Labari: 3481352 Ranar Watsawa : 2017/03/27
Bangaren kasa da kasa, Gamayyar kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa ta soki lamirin masarautar kasar Bahrain kan cin zarafin fararen hula masu fafutuka ta siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3481257 Ranar Watsawa : 2017/02/24