iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an bde wannan babbar cibiyar Ahlul bait (AS) ne a birnin Berno na kasar ta Cheque tare da halartar wakilin Ayatollah Sayyid Ali Sistani.
Lambar Labari: 3383831    Ranar Watsawa : 2015/10/10

Bangaren kasa da kasa, Shugaban bangaren Afirka da kasashen larawaba na Majma Ahlul-bait (AS) Hassan Khakrand ya bayyana cewa ana samun ci gaba a Najeriya ta fuskar yaduwar mazhabar Ahlul bait duk kuwa da barazanar wahabiya da ake samu a kasar.
Lambar Labari: 1453786    Ranar Watsawa : 2014/09/24

Bangaren siyasa, kisan musulmi da ake yi babu ji babu gani a jamhuriyar Afirka ta tsakiya wani sabon yunkuri ne na share musulmin da suke cikin kasar baki daya tare da mayar das u 'yan gudun hijira ko mkuma wadanda ba su da wata makoma a kasar.
Lambar Labari: 1379469    Ranar Watsawa : 2014/02/24