Bangaren kasa da kasa, masu sanya ido kan hakkokin bil adama na UN a kasar jamhuriyar Afirka ta tsakiya sun bayar da rahoton da ke cewa akwai bukatar daukar matakai na kare hakkokin musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3212359 Ranar Watsawa : 2015/04/26
Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi za ta bude ofishinta abirnin Bangui fadar mulkin kasar jamhuriyar Afirka ta tsakiya da nufin gudanar da ayyuka na musamman a bangaren jin kai.
Lambar Labari: 2709754 Ranar Watsawa : 2015/01/14
Bangaren kasa da kasa, Majalisar dinkin uniya na shirin kwashe musulmi daga kasar Afirka ta tsakiya da nufin taimawa wajen kare su daga kisan kiyashin kiristoci, maimakon taimaka musu ta hanyar dakatar da kisan da ake yi musu.
Lambar Labari: 1392784 Ranar Watsawa : 2014/04/10
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Afirka ta tsakiya sun ce wasu daruruwan musulmi sun yi zanga-angar nuna rashin amincewarsu da ziyarar da shugaban kasar Faransa Francios Hollande ya kai kasarsu tare da bayyana hakan a matsayin wani abu maras amfai gare su
Lambar Labari: 1382059 Ranar Watsawa : 2014/03/02