Ivory

IQNA

Bangaren kasa da kasa, ana shirin far gudanar da babban taron musulmi a kasar Ivory Coast wanda aka saba gudanarwa a kowace shekara tare da halartar manyan malaman addinin Musulunci na kasar da ma wasu daga cikin kasahe makwabta da kuma kasashen larabawa.
Lambar Labari: 1392782    Ranar Watsawa : 2014/04/10