iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, malaman musulmi da dama gami da masa sun soki Yusuf Qardawi dangane da sabuwar fatawar da ya bayar domin kare gwamnatin Turkiya da tattalin arzikinta.
Lambar Labari: 3459731    Ranar Watsawa : 2015/12/04

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kira da yada al’adun addinin muslunci a duniya wadda ke da mazauni a kasar Masar ta kori Yusuf Qardawi daya daga cikin masu taka rawa wajen yada ayyukan ta’addanci a duniya.
Lambar Labari: 2617553    Ranar Watsawa : 2014/12/10

Bangaren kasa da kasa, hukumar 'yan sanda kasa da kasa wato interpol tana neman Yusuf Qardawi mutumin da ke ingizawa tare da kara rura wutar ta'addanci a duniya atre da wasu mutane 41 daga cikin jagororin 'yan uwa musulmi.
Lambar Labari: 2616180    Ranar Watsawa : 2014/12/07

Bangaren kasa da kasa, Babban malamin addini mai bayar da fatawa a jami’ar Azhar da ke birnin Alkahira na kasar Masar Sheikh Ahmad Tayyib ya bayar da umarnin gudanar da bincike dangane da hudubobin Yusuf Kardawi da makalolinsa da yake tunzura mutane zuwa ga tayar da fitina, tare da yin watsi da fatawarsa ta haramta zaben kasar.
Lambar Labari: 1407314    Ranar Watsawa : 2014/05/17

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Tunisia ta karyata wasu rahotanni da ke cewa maihaifar da fitina tsakanin al’ummar musulmi Yusuf Qardawi zai koma kasar sakamakon matsin lamabar da yake fuskanta daga mahukuntan kasar Qatar sakamakon kalaman batuncin da yake kan wasu kasashen larabawa na yankin.
Lambar Labari: 1394377    Ranar Watsawa : 2014/04/12