iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Ozma Sayyid Ali Sistani babban malamin addinin muslunci a kasar Iraki ya nuna cikakken goyon bayansa ga kokarin da al’ummar kasar ke yin a ganin an kori yan ta’addan Daesh baki daya.
Lambar Labari: 3124622    Ranar Watsawa : 2015/04/11

Bangaren kasa da kasa, an fara aiwatar da wani shiri a haramin Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf mai alfarma na horar da malaman kur’ani mai tsarki su 100 a cikin wannan hubbare.
Lambar Labari: 1458052    Ranar Watsawa : 2014/10/07

Bangaren kasa da kasa, majalisar malaman addinin muslunci a kasar Iraki ta yi Allawadai da ayyukan ta'addancin da kungiyar ISIL take aikatawa da sunan addinin muslunci musamman ma rusa masallatai da kabrukan bayin Allah.
Lambar Labari: 1427079    Ranar Watsawa : 2014/07/07

Bangaren kasa da kasa, bangarorin sunna da shi’a a kasar Iraki sun fitar da bayani na baia daya domin bayyana matsayinsu dangane da abin da yake faruwa a kasar na ta’addancin kungiyoyin da suka shigo kasar tare da taimakon wasu.
Lambar Labari: 1420072    Ranar Watsawa : 2014/06/18

Bangaren kasa da kasa, fatawar da babban malamin addinin muslunci a Iraki Ayatollah Sistani ya bayar domin yaki da kungiyar ‘yan ta’adda ta alkaida a kasar hakan ya nuna irin halin hadarin da ake ciki a kasar ne.
Lambar Labari: 1418366    Ranar Watsawa : 2014/06/16

Bangaren kasa da kasa, yan ta'adda sun yi wa malam addinin musulunci yankan rago a birnin Musil a ranar Alhamis da ta gabata, da suka hada har da babban limamin birnin Sheikh Muhammad Mansuri, wanda daya ne daga cikin manyan malaman Ahlu-sunnah a kasar, saboda yaki ya yi musu mubaya'a, kamar dai yadda iyalansa suka tabbatar.
Lambar Labari: 1417545    Ranar Watsawa : 2014/06/14