iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, majalisar tsaron haramtacciyar kasar Isra'ila za ta kada kuri'an amincewa ko akasin hakan kan mamaye wasu yankunan palastinawa.
Lambar Labari: 3482322    Ranar Watsawa : 2018/01/21

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da shirye-shirye domin ranar hijabi ta duniya kasa da makonni biyu masu zuwa.
Lambar Labari: 3482321    Ranar Watsawa : 2018/01/21

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da wani shiri na bayar da horo akn kur'ani mai tsarki ga mata a yankin Hadra Maut na kasar Yemen.
Lambar Labari: 3482320    Ranar Watsawa : 2018/01/21

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da janazar babban malamin addini kuma makarancin kur'ani sheikh Zahran Farraj a lardin Asyut na Masar.
Lambar Labari: 3482319    Ranar Watsawa : 2018/01/20

Bangaren kasa da kasa, a gobe ne za a fara gudanar da wani zaman taro mai taken Isa Masihua  cikin kur'ani mai tsarki a jahar Connecticut ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482318    Ranar Watsawa : 2018/01/20

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani taro na nuna goyon baya ga Quds a kasar Tunisia tare da halartar kungiyoyin farar hula.
Lambar Labari: 3482317    Ranar Watsawa : 2018/01/20

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani kamfe mai taken Ingila da Bahrain suna a sahu guda wajen take hakkokin bil adama.
Lambar Labari: 3482315    Ranar Watsawa : 2018/01/19

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China na yin liken asiri a kan musulmin kasar ta hanyar yin amfani da naurorin daukar hoto.
Lambar Labari: 3482314    Ranar Watsawa : 2018/01/19

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar za ta shirya gudanar da gasar zaben mutane masu kyakyawan sautin karatun kur’ani.
Lambar Labari: 3482313    Ranar Watsawa : 2018/01/19

Wasikar Isma’il Haniya Zuwa Ga Jagora:
Bangaren siyasa, Isma'ila Haniya Shugaban kungiyar HAMAS wacce take gwagwarmaya da haramtacciyar gwamnatin Isra'ila da makami ya rubutawa jagoran juyin juya halin musulunci Ayatollah Sayyid Aliyul Khamenei wasika inda yake yabawa kasar iran da irin goyon bayan da take bawa al-ummar Palasdinu.
Lambar Labari: 3482312    Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, an saka wani jin ra’ayin jama’a dangae da hana saka hijabi a wata makaranta da ke yankin Newham a birnin London na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482311    Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar kare hakkokin musulmi a kasar Amurka CAIR ta ce za ta bi kadun matakin saka sunayen wasu musulmi a cikin jerin sunaen ‘yan ta’adda a kasar.
Lambar Labari: 3482310    Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Malta na jiran samun izini daga gwamnatin kasar domin gina masallacin da za su rika yin salla.
Lambar Labari: 3482309    Ranar Watsawa : 2018/01/18

Bangaren kasa da kasa, bayan harin da ‘yan ta’addan Boko haram suka kai kan wani masallaci sun kuma kasha mutane biyu a yankin far North Region.
Lambar Labari: 3482308    Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, an bude babban taro na kasa da kasa mai taken taimakon Qudus a birnin Alkahira na kasar Masar wanda shugaban kasar Abdulfattah Sisi da cibiyar Azhar suke jagoranta, tare da halartar wakilan kasashe 86 na duniya.
Lambar Labari: 3482307    Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muntaka Bashir Mbaki wanda aka haifa a cikin shekara ta 1934 a garin Tuba na Senegal ya zama jagoran mabiya darikar Murdiyyah a kasar.
Lambar Labari: 3482306    Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, a  karon farko za  agudanar da wani baje kolin kayan mata musulmi a birnin San rancisco na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3482305    Ranar Watsawa : 2018/01/16

Bangaren kasa da kasa, a cikin watan maris mai zuwa ne za a gudanar da bangaren karshe na gasar Kur’ani mai tsarki ta jami’ar Azhar.
Lambar Labari: 3482304    Ranar Watsawa : 2018/01/16

Bangaren kasa da kasa, dan majalisar dokokin kasar Ghana dake wakiltar yankin arewacin kasar ya yaba da irin hikimar da jagoran juyin juya halin muslunci na Iran wajen kokarin hada kan al’ummar musulmi.
Lambar Labari: 3482303    Ranar Watsawa : 2018/01/16

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Murshid shugaban cibiyar ayyukan alhairi ta kasar Kuwait ya bayyana cewa za su gina masallatai 10 a Mauritania.
Lambar Labari: 3482302    Ranar Watsawa : 2018/01/15