iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaro a kasar Libya sun kame wani mutum yana safarar mayakan 'yan ta'adda na Daesh.
Lambar Labari: 3482301    Ranar Watsawa : 2018/01/15

Bangaren kasa da kasa, tarjamar kur'ani da Abul Kasim Fakhri ya yi a cikin harshen Faransanci ya samu karbuwa a Senegal.
Lambar Labari: 3482300    Ranar Watsawa : 2018/01/15

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga Lebanon na cewa dazun nan ne bom din ya tashi a cikin motar jami'in na Hamas, Muhammad Hamdan.
Lambar Labari: 3482299    Ranar Watsawa : 2018/01/14

Bangaren kasa da kasa, jahar Bauchi da ke Najeriya ta ware wani kasafin kudi mai yawa da ya kai Naira miliyan 53 domin tallafawa gasar kur’ani mai tsarkia  jahar.
Lambar Labari: 3482298    Ranar Watsawa : 2018/01/14

Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen Faransanci ga ministan kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482297    Ranar Watsawa : 2018/01/14

Bangaren kasa da kasa, jami'an 'yan sanda sun ce suna bincike kan wata matasiya musulma ta fuskanci cin zarafi a cikin birnin Toronto na Canada.
Lambar Labari: 3482295    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaren kasa da kasa, wani malamin addinin kirista ya bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki a lokacin taron bude wni masallaci a lardin Sharqiyya a Masar.
Lambar Labari: 3482294    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaren kasa da kasa, bayan kwashe tsawon shekaru fiye da biyu yana tsare Sheikh Ibrahim Zakzaky Jagoran Harkar Musulunci a Najeriya ya gana da wasu ‘yan jarida da jami'an tsaro suna gayyata.
Lambar Labari: 3482293    Ranar Watsawa : 2018/01/13

Bangaren kasa da kasa, an nuna wasu daga cikin kayan tarihi a yankin Asia a baje kolin kayan taihin addinai a jami’ar Carolina ta arewa.
Lambar Labari: 3482292    Ranar Watsawa : 2018/01/12

Bagaren kasa da kasa, jami’an tsaron haramtacciyar kasar sra’ila sun dauki kararan matakan tsaro a dukkanin yankunan Palastinawa domin hana gangami da bore.
Lambar Labari: 3482291    Ranar Watsawa : 2018/01/12

Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Masar sun dauki kwararan matakan tsaro a kusa da masallacin Imam Hussain (AS) da ke birnin Alkhira a daidai lokacin da ake tarukan tunawa da kawo kan Imam Hussain (AS).
Lambar Labari: 3482290    Ranar Watsawa : 2018/01/12

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani dadadden kur’ani da aka rubuta shi da ruwan zinari a babban dakin karatu na birnin Iskandariya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482289    Ranar Watsawa : 2018/01/11

A Makokin Rasuwar Sheikh Bamba
Bangaren kasa da kasa, jim kadan bayan sanar da rasuwa babban malamin addini Sheikh Mukhtar Bamba malamin darikar Muridiyya a Senegal an saka karatun kur'ani da sautin Karim Mansuri.
Lambar Labari: 3482288    Ranar Watsawa : 2018/01/11

Bangaren kasa da kasa, Allah ya yi wa jagoran darikar Muridiyya Sheikgh Sarin Mukhtar Mbaki rasuwa a kasar Senegal yana da shekaru 94 a duniya.
Lambar Labari: 3482287    Ranar Watsawa : 2018/01/11

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ahmad Sayyid Naqshbandi dan Sayyid Muhammad Naqshbandi shugaban masu begen manzon Allah ya rasu yana da shekaru 77 a duniya.
Lambar Labari: 3482286    Ranar Watsawa : 2018/01/10

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake bude taron karawa juna sani na mabiya addinai da aka saukar daga sama a jami'ar Azhar.
Lambar Labari: 3482285    Ranar Watsawa : 2018/01/10

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur'ani mai tsarki karo na tara da ake yi wa take da gasar Khartum a kasar Sudan.
Lambar Labari: 3482284    Ranar Watsawa : 2018/01/10

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin rundunar 'yan sanda a birnin Newr ta bayar da rahoton cewa, an kai ci zarafin wasu 'yan sanda musulmi a yankin Bronx.
Lambar Labari: 3482283    Ranar Watsawa : 2018/01/09

Bangaren kasa da kasa, Shalom Ainer wani malamin yahudawan sahyuniya a haramtacciyar kasar Isra'ila, ya bayyana cewa suna sayar da makamai a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3482282    Ranar Watsawa : 2018/01/09

Bangaren kas ada kasa, a cikin wannan makon mai kamawa ne za a bude wani masallaci mai sunan shahidan Rauda a garin Aswan da ke kasar Masar.
Lambar Labari: 3482281    Ranar Watsawa : 2018/01/09