Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman tattaunawa tsakanin mabiya addinai karo na biyu a matsayi na duniya a birnin Vienna fadar mulkin kasar Austria.
Lambar Labari: 3482426 Ranar Watsawa : 2018/02/24
Bangaren kasa da kasa, mamba a majalisar shawara ta kungiyar Hizbullah Sheikh Nabil Qawuq ya bayyana shiru da kasashen duniya suka yi kan ‘yan ta’adda ya bayyana irin goyon bayan da ‘yan ta’adda suke samu.
Lambar Labari: 3482425 Ranar Watsawa : 2018/02/24
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki kao na talatin da biyu a jahar Katsina da ke arewacin Najeriya.
Lambar Labari: 3482424 Ranar Watsawa : 2018/02/24
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Morocco ta sanar da wani sabon shiri na samar da kwafin kur'anai masu rubutun makafi.
Lambar Labari: 3482423 Ranar Watsawa : 2018/02/23
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron kara wa juna sani na kafofin sadarwa da nufin samar da hanyoyin yaki da tsatsauran ra'ayi a yammacin Afirka.
Lambar Labari: 3482422 Ranar Watsawa : 2018/02/23
Bangaren kasa da kasa, an buga wani kur'ani rubutun hannu da aka kira da kur'anin kasa a kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482421 Ranar Watsawa : 2018/02/23
Littafin Wani Farfesa Dan Jamus:
Bangaren kasa da kasa, Prof. Klaus von Stosch wani farfesa masani kan addinai a jami’ar Paderborn University da ke kasar Jamus ya rubuta littafi da ke magana kan yadda kur’ani yake kallon kiristoci.
Lambar Labari: 3482420 Ranar Watsawa : 2018/02/22
Bangaren kasa da kasa, za a fara gwada yin aiki da tsarin bankin musulunci a kasar Rasha.
Lambar Labari: 3482419 Ranar Watsawa : 2018/02/22
Bangaren kasa da kasa, masana harkokin yanar gizo daga cikin Palastinawa sun fara kalubalantar siyasar kin Palastinawa da kamfanin facebook ke nunawa.
Lambar Labari: 3482418 Ranar Watsawa : 2018/02/22
Bangaren kasa da kasa, Majalisar dokokin haramtacciyar kasar Isra'ila za ta kada kuri'a kan daftarin kudirin hana kiran salla a yankunan Palastinawa da suka hada har da birnin Quds.
Lambar Labari: 3482417 Ranar Watsawa : 2018/02/21
Bangaren kasa da kasa, 'Yar majalisar dokokin kasar Birtaniya kuma tsohuwar minista a kasar Sayeeda Warsi, ta yi kakakusar suka dangane da yadda ake nuna kyama ga musulmi a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3482416 Ranar Watsawa : 2018/02/21
Bangaren kasa da kasa, Kotun masarautar kama karya ta Bahrain ta daure shugaban cibiyar kare hakkokin bil adama a kasar Nabil Rajab shekaru biyar a gidan kaso.
Lambar Labari: 3482415 Ranar Watsawa : 2018/02/21
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro a yau mai taken rawar da kafofin yada labarai za su iya takawa wajen yaki da tsatsauran ra’ayi a Nijar.
Lambar Labari: 3482414 Ranar Watsawa : 2018/02/20
Bangaren kasa da kasa, a yau ake gudanar da zaman taron raya al’adun muslunci a kasar Masar wanda cibiyar yada al’adu ta kasar ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3482413 Ranar Watsawa : 2018/02/20
Bangaren kasa da kasa, za a raba wasu kayan aiki ga wasu makarantun kur'ani mai tsarki da cibiyoyin addini a garin Milah da ke Aljeriya.
Lambar Labari: 3482412 Ranar Watsawa : 2018/02/19
Bangaren kasa da kasa, wasu makaranta kur'ani mai tsarki su biyu daga birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu sun ziyarci mahaifar sheikh Abdulbasit Abdulsamad a Masar.
Lambar Labari: 3482411 Ranar Watsawa : 2018/02/19
Bangaren kasa da kasa,a gobe ne idan Allah ya kai mu za a fara zaman makoki na shahadar Sayyida Zahra a cibiyar Imam Ali (AS) da ke Stockholm babban birnin Sweeden.
Lambar Labari: 3482410 Ranar Watsawa : 2018/02/19
Bangaren siyasa, An fara gudanar da zaman makokin shahadar Sayyida Fatima Zahra amincin Allah ya tabbata a gare ta, wanda jagoran juyin juya halin musulunci ya halarta a Husainiyyar Imam Khomeni (RA) da ke birnin Tehran.
Lambar Labari: 3482409 Ranar Watsawa : 2018/02/19
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da taron mabiya addinai a masallacin Quba babban birnin kasar Namibia.
Lambar Labari: 3482407 Ranar Watsawa : 2018/02/18
Bangaren kasa da kasa, an kara yawan kira’oin da za ayi a gasar kur’ani ta duniya a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482406 Ranar Watsawa : 2018/02/18